Afirka: Nahiya

Nahiyar Afirka ita ce nahiya ta biyu a fadin kasa da kuma yawan jama'a a duniya.

Nahiyar da ke daya daga cikin nahiyoyi bakwai na duniya, tana da kasashe kimanin hamsin da hudu 54, kuma akwai ruwayoyi da dama da ke nuna yadda nahiyar Afirka ta samo asalin sunanta na Afirka din, to amma kuma dai ruwaya mafi inganci da kuma karbuwa a tarihi itace, wadda ke cewar, sunan Afirka ya samo asali ne daga kalmar Misirawa ta "Afru-ika" wadda ke nufin "kasar Haihuwa". Idan mutum ya kira kansa ɗan Afirka ko Ba'afirke, hakan na nuni da yadda mutum yake danganta sunansa da nahiyar Afirka a matsayin mahaifarsa. Kamar dai yadda bisa al'ada, idan mutum ya fito daga Amurka, sai a kira shi Ba'amurke, ko kuma idan daga Turai mutum ya fito sai a kira shi Bature. Hakama wanda ya fito daga kasashen Larabawa sai a kira shi Balarabe da dai sauransu.

Afirka
Afirka: Nahiya
General information
Gu mafi tsayi Mount Kibo (en) Fassara
Yawan fili 30,271,000 km²
Labarin ƙasa
Afirka: Nahiya
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 21°05′38″N 7°11′17″E / 21.09375°N 7.1881°E / 21.09375; 7.1881
Bangare na Ostfeste (en) Fassara
Duniya
Afro-Eurasia
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Northern Hemisphere (en) Fassara
Southern Hemisphere (en) Fassara
Afirka: Nahiya
Afirka
Afirka: Nahiya
taswirar siyasar Afirka
Afirka: Nahiya
yara ƴan Afrika suna murmusawa
Afirka: Nahiya
Taswirar dake nuna yawan yarukan Afirka
Afirka: Nahiya
sojojin Afirka dan kasar Ghana
Afirka: Nahiya
Najeriya uwar Afirka, taswirar Nijeriya da larabci
Afirka: Nahiya
Taswirar Afirka a shekarar 1890
Afirka: Nahiya
African Map

Zauren taron gungiyar Tarayyar Afirka da ke birnin Addis Ababa na kasar Habasha, abun da ya kamata masu karatu su fahimta shi ne, duk da an ce sunan Afirka ya samo asali ne daga harshen mutanen Misra, to ba ana nufin harshen Larabci tsantsa ba. Domin dukkanin kasashen da ke magana da harshen Larabci kowannen su yana kuma da irin nasa karin harshen, amma tsantsar Larabci na nahawu wanda aka fi sani da 'FUSHA', Larabci ne da harshen alƙur'ani ya zo da shi.

Babu shakka haka batun yake, kuma dalilin da ya sa ma sunan Afirka din ya samu daga harshen Misiranci shi ne, kasancewar shi harshen Misirancin da dadadden harshene kuma yana da tasiri sosai akan harsuna na asali kamar su harshen Girka da na Latin, kodadai dukkaninsu ana kiran su da suna harsuna 'yan asalin indiya da Turai, wato 'Indo-European languages', a Turance kenan. Kuma ita kanta kalmar ta 'Indo' ta samu ne daga kalmar Indiya, kuma ita kalmar Indiya ta samu ne daga wajen Larabawa .lokacin da suka mamaye yankin na Indiya ɗin. Bayan da suka gano cewa Wani mutum da ake kira Kush ɗan Ham, yana da 'ya'ya biyu masu suna "Hind," da "Sind." To shi Hind ɗan Kush sai ya kafa daula a Indiya, shi kuma 'Sind' dan Kush sai ya kafa daula a yankin Larabawa. To daga nan ne Larabawa suke kiran al'ummar Indiya da suna 'Hindu'. (Ihayatu (talk) 18:44, 31 Mayu 2023 (UTC)) Tarihi dai ya nunar da cewa, tasirin da harshen Misarawa yake da shi a duniyar Larabawa da ma wasu yankuna na Afirka ya samu ne sabo da yawan fina-finai da wasannin kwaikwayo da kuma wake-waken mutanen misra da suka cika yankin. Sannan kuma kamar yadda Misirawa suke kiran mutanen da suka fito daga yankin Afirka da "Afru-ika" Su kuma mutanen Latin suna kiran afirkawan ne da nasu harshen inda suke cewa da su "Africanus" Wadda ke nufin daga Afirka". To amma kuma an fara amfani da kalmar Afru-ika lokaci maitsawo kafin a fara amfani da ta Africanus. Domin kuwa tun shekaru 400 kafin haihuwar Annabi Isa Alaihis-salam, har zuwa shekaru 400 bayan komawar sa ga Allah, Rumawa sun kasance ne a arewacin Afirka. Su kuwa Girkawa sun kasance ne a Misira daga wajejen shekaru 300 kafin haihuwar Annabi Isa Alaihissalam, zuwa kimanin shekaru 200 bayan komawarsa ga Allah.

Abubuwa masu alaƙa

Suman Kasa Tuta Baban birne Kudi Yaren kasa Iyaka (km²) Mutunci GDP per capita (PPP) Taswira
Aljeriya (Jamhuriyar dimokuradiyya Aljeriya ) Afirka: Nahiya  Aljir Dinar na Aljeriya (DZD) (DA) Larabci 2,381,740 33,333,216 $7,700 3Afirka: Nahiya 
Angola (Jamhuriyar Angola) Afirka: Nahiya  Luanda Kwanza Portuguese 1,246,700 15,941,000 $2,813 40Afirka: Nahiya 
Benin (Jamhuriyar Benin) Afirka: Nahiya  Cotonou , Porto Novo CFA franc(sefar yammacin afirka) Faransanci 112,622 8,439,000 $1,176 24Afirka: Nahiya 
Botswana (Jamhuriyar Botswana) Afirka: Nahiya  Gaborone Pula Turanci, Setswana 581,726 1,639,833 $11,400 46Afirka: Nahiya 
Burkina Faso(Jamhuriyar Burkina faso) Afirka: Nahiya  Ouagadougou CFA franc( sefar yammacin afirka) Faransanci 274,000 13,228,000 $1,284 21Afirka: Nahiya 
Burundi (Jamhuriyar Burundi) Afirka: Nahiya  Bujumbura CFA franc( sefar Burundi ) Kirundi, faransanci, Swahili 27,830 7,548,000 $739 38Afirka: Nahiya 
Kameru (Jamhuriyar Kameru) Afirka: Nahiya  Yaounde CFA franc(sefar afirka ta tsakiya) Fransanci, Ingelishi 475,442 17,795,000 $2,421 26Afirka: Nahiya 
Kanary Islands (Spain) Afirka: Nahiya  Santa Cruz de Tenerife and Las Palmas de Gran Canaria Euro Ispanianci 7,447 1,995,833 N/A 6Afirka: Nahiya 
Cape Verde (Republic of Cape Verde) Afirka: Nahiya  Praia Cape Verdean escudo Portuguese 4,033 420,979 $6,418 14aAfirka: Nahiya 
Jamhuriyar afirka ta tsakiya (Jamhuriyar Afirka ta tsakiya) Afirka: Nahiya  Bangui CFA franc ( sefar afirka ta tsakiya ) Sango, Faransanci 622,984 4,216,666 $1,198 27Afirka: Nahiya  (Ihayatu (talk) 18:47, 31 Mayu 2023 (UTC))
Keuta (Spain) align=center bgcolor=#C8C8C8 Ceuta Euro ISpanianci 28 76,861 N/A 2aAfirka: Nahiya 
Cadi (Jamhuriyar Cadi) Afirka: Nahiya  Injamena CFA franc (sefar afirka ta tsakiya ) Faransanci, Larabci 1,284,000 10,146,000 $1,519 11Afirka: Nahiya 
Komoros (Taraiyar Komoros) Afirka: Nahiya  Moroni Comorian franc larabci, Faransanci 2,235 798,000 $1,660 43aAfirka: Nahiya 
Côte d'Ivoire (Jamhuriyar Côte d'Ivoire) Afirka: Nahiya  Yamoussoukro
Abidjan
CFA franc ( sefar yammaci Afirka Faransanci 322,460 17,654,843 $1,600 20Afirka: Nahiya 
Jamhuriyar dimokuradiyya Kwango (Jamhuriyar dimokuradiyya Kongo) Afirka: Nahiya  Kinshasa Congolese franc Faransanci 2,344,858 63,655,000 $774 34Afirka: Nahiya 
Jibuti (Jamhuriyar Jibuti) Afirka: Nahiya  Jibuti Franc sefar Jibute Larabci, Fransanci 23,200 496,374 $2,070 29Afirka: Nahiya 
Misra (Jamhuriyar Misra) Afirka: Nahiya  Kairo dalan MIsra larabci 1,001,449 80,335,036 $4,836 5Afirka: Nahiya 
Gini Ikwatoriya (Jamhuriyar Gini Ikwatoriya) Afirka: Nahiya  Malabo CFA franc sefar Afirka ta tsakiya Spanianci, Faransanci, Portuguese 28,051 504,000 $50,200 31Afirka: Nahiya 
Iritiriya (Jihar Iritiriya) Afirka: Nahiya  Asmara Nakfa None at national level 117,600 4,401,000 $1,000 13Afirka: Nahiya 
Itofiya (Jamhuriyar Tarayyar Itofiya) Afirka: Nahiya  Addis Ababa Birr Amhari 1,104,300 75,067,000 $823 28Afirka: Nahiya 
Gabon (Jamhuriyar Gabon) Afirka: Nahiya  Libreville Central African CFA franc Fransanci 267,668 1,384,000 $7,055 32Afirka: Nahiya 
Gambiya (Jamhuriyar Gambiya) Afirka: Nahiya  Banjul Dalasi Ingelishi 10,380 1,517,000 $2002 15Afirka: Nahiya 
Ghana (Jamhuriyar Ghana) Afirka: Nahiya  Accra cedi na Ghana Ingelishi 238,534 23,000,000 $2,700 22Afirka: Nahiya 
Gine (Jamhuriyar Gine) Afirka: Nahiya  Conakry franc na Gine ( sefa) Faransanci 245,857 9,402,000 $2,035 17 Afirka: Nahiya 
Gine-Bisau (Jamhuriyar Gine-Bisau) Afirka: Nahiya  Bissau CFA franc ( sefar yammaci Afirka Portuguese 36,125 1,586,000 $736 16Afirka: Nahiya 
Kenya (Jamhuriyar Kenya) Afirka: Nahiya  Nairobi shilling na Kenya Swahili, Ingelishi 580,367 34,707,817 $1,445 36Afirka: Nahiya 
Lesotho (Masarautar Lesotho) Afirka: Nahiya  Maseru Loti Southern Sotho, Ingelishi 30,355 1,795,000 $2,113 49Afirka: Nahiya 
Laberiya (Jamhuriyar Laberiya) Afirka: Nahiya  Monrovia dollar na liberiya INgelishi 111,369 3,283,000 $1,003 19Afirka: Nahiya 
Libya ( Jamahiriyar Libya) Afirka: Nahiya  Tripoli dinar in Libya Larabci 1,759,540 6,036,914 $12,700 4Afirka: Nahiya 
Madagaskar (Jamhuriyar Madagaskar) Afirka: Nahiya  Antananarivo Malagasy ariary Malagasy, Faransanci , Ingelishi 587,041 18,606,000 $905 44 Afirka: Nahiya 
Madeira (Portugal) Afirka: Nahiya  Funchal Euro Portuguese 828 245,806 N/A 1Afirka: Nahiya 
Malawi (Jamhuriyar Malawi) Afirka: Nahiya  Lilongwe kwacha in malawi Ingelishi, Chichewa 118,484 12,884,000 $596 42Afirka: Nahiya 
Mali (Jamhuriyar Mali) Afirka: Nahiya  Bamako CFA franc ( sefar yammaci Afirka) Faransanci 1,240,192 13,518,000 $1,154 9 Afirka: Nahiya 
Muritaniya (Jamhuriyar Musuluncin Muritaniya) Afirka: Nahiya  Nouakchott ouguiya Muritaniya Larabci 1,030,700 3,069,000 $2,402 8Afirka: Nahiya 
Moris (Jamhuriyar Mauritius) Afirka: Nahiya  Port Louis Mauritian rupee Ingelishi 2,040 1,219,220 $13,703 44aAfirka: Nahiya 
Mayotte (France) Afirka: Nahiya  Mamoudzou Euro yaren Faransanci|Faransanci 374 186,452 2,600 43bAfirka: Nahiya 
Melilla (Spain)(Autonomous City of Melilla) Afirka: Nahiya  N/A Euro Spanianci 20 72,000 N/A 2bAfirka: Nahiya 
Moroko (Masarautar Moroko) Afirka: Nahiya  Rabat Moroccan dirham Larabci 446,550 33,757,175 $4,600 2Afirka: Nahiya 
Mozambik (Jamhuriyar Mozambik) Afirka: Nahiya  Maputo metical Mozambique Portuguese 801,590 20,366,795 $1,389 43Afirka: Nahiya 
Namibiya (Jamhuriyar Namibia) Afirka: Nahiya  Windhoek dollar na Namibiya Ingelishi 825,418 2,031,000 $7,478 45Afirka: Nahiya 
Nijar ( Jamhuriyar Nijar) Afirka: Nahiya  Yame West African CFA franc Faransanci, Hausa 1,267,000 13,957,000 $872 10Afirka: Nahiya 
Najeriya (taraiyar Jamhuriyar Nijeriya) Afirka: Nahiya  Abuja Naira Turanci , Hausa , Yarbanci , Igbo 923,768 185,530,000 $1,188 25Afirka: Nahiya 
Kwango (Jamhuriyar Kwango) File:Flag of the Jamhuriyar Kongo.svg Brazzaville Central African CFA franc Faransanci 342,000 3,999,000 $1,369 33Afirka: Nahiya 
Réunion (France) Afirka: Nahiya  Saint-Denis Euro Faransanci 2,512 793,000 N/A 44b Afirka: Nahiya 
Rwanda (Jamhuriyar Rwanda) Afirka: Nahiya  Kigali franc na Rwanda Kinyarwanda, Faransanci, Ingelishi 26,798 7,600,000 $1,300 37Afirka: Nahiya 
Saint Helena Afirka: Nahiya  Jamestown pound na Saint Helena Ingelishi 3,926 4,250 N/A 40bAfirka: Nahiya 
Sao Tome da Prinsipe (Jamhuriyar Dimokradiya São Tomé da Prínsip) Afirka: Nahiya  São Tomé São Tomé and Príncipe Dobra Portuguese 964 157,000 $1,266 31aAfirka: Nahiya 
Senegal (Jamhuriyar Senegal) Afirka: Nahiya  Dakar West African CFA franc Faransanci 196,723 11,658,000 $1,759 14 Afirka: Nahiya 
Seychelles (Jamhuriyar Seychelles) Afirka: Nahiya  Victoria Seychellois rupee Ingelishi, Faransanci, Seychellois Creole 451 80,654 $11,818 39a Afirka: Nahiya 
Saliyo (Jamhuriyar Saliyo) Afirka: Nahiya  Freetown Leone Ingelishi 71,740 6,144,562 $903 18Afirka: Nahiya 
Somaliya (Jamhuriyar Somali) Afirka: Nahiya  Mogadishu shilling na Somali Somali 637,661 17,700,000 $6,241 30Afirka: Nahiya 
Afirka ta kudu (Jamhuriyar Afirka ta kudu) Afirka: Nahiya  Pretoria (executive)
Bloemfontein (judicial)
Cape Town (legislative)
South African rand Afrikaans, Ingelishi, Southern Ndebele, Northern Sotho, [yaren [Sotho|Sotho]], Swati, Tsonga, Tswana, Venda, Xhosa, Zulu 1,221,037 47,432,000 $12,161 48Afirka: Nahiya 
Sudan (Jamhuriyar Sudan) Afirka: Nahiya  Khartoum pound na Sudan Larabci, Ingelishi 2,505,813 36,992,490 $2,522 12Afirka: Nahiya 
Swaziland (masarautar Swaziland) Afirka: Nahiya  Lobamba (royal and legislative)
Mbabane (administrative)
Lilangeni Ingelishi, Swati 17,364 1,032,000 $5,245 50Afirka: Nahiya 
Tanzania (Taraiyar jamhuriyar Tanzania) Afirka: Nahiya  Dar es Salaam (traditional capital)
Dodoma (legislative)
Tanzanian shilling Swahili, Ingelishi 945,087 37,849,133 $723 39Afirka: Nahiya 
Togo (Jamhuriyar Togo) Afirka: Nahiya  Lomé CFA franc(sefar yammacin Afirka Faransanci 56,785 6,100,000 $1,700 23Afirka: Nahiya 
Tunisiya (Jamhuriyar Tunisia) Afirka: Nahiya  Tunis dinar na Tunisia Larabci 163,610 10,102,000 $8,800 3Afirka: Nahiya 
Uganda ( Jamhuriyar Uganda) Afirka: Nahiya  Kampala shilling Ugandan Ingelishi, Swahili 236,040 27,616,000 $1,700 35Afirka: Nahiya 
Yammacin Sahara (Jamhuriyar Demokradiyyar Larabawa Sahrawi) Afirka: Nahiya  El Aaiún (Moroccan), Bir Lehlou (temporary) Moroccan dirham N/A. 267,405 266,000 N/A 7Afirka: Nahiya 
Zambia (Jamhuriyar Zambia) Afirka: Nahiya  Lusaka kwacha na Zambia Ingelishi 752,614 11,668,000 $931 41Afirka: Nahiya 
Zimbabwe (Jamhuriyar Zimbabwe) Afirka: Nahiya  Harare dollar na Zimbabwe Shona, Ndebele, Ingelishi 390,757 13,010,000 $2,607 47Afirka: Nahiya 

Manazarta

Wiki Commons on Afirka

Tags:

AmurkaBalarabeBatureDuniyaLarabawaMisirawaTurai

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Adabin HausaFezbukMao ZedongSadarwaGiginyaKajal AggarwalAlamomin Ciwon DajiHabbatus SaudaCiwon nonoKebbiTsuntsuTatsuniyaJerin SahabbaiTarihin Dangantakar Najeriya da AmurkaLafiyaGermanic philologyKabiru NakwangoShade OkoyaSaratu GidadoSudanHaɓoAbubakar LadanMuammar GaddafiKatagumJigawaShugaban NijeriyaAbdullahi Bala LauHafsat IdrisGafiyaZariyaThe Bad Seed (film 2018)Nana Asma'uJyoti ChettyYusuf Maitama SuleIngilaSarkin OmanKungiyar AsiriKareLamba (Tubani)RuwaKiwoKufaYaƙiShamsiyyah SadiShuaibu KuluSulluɓawaHadiza MuhammadJerin Jihohin Najeriya dangane da faɗin ƙasaKhalid ibn al-WalidAzareMisraHikimomin Zantukan HausaNils SeethalerKashin jiniJerin ƙauyuka a jihar JigawaRubutaccen adabiPharaohCarles PuigdemontCarla SwartAllahAdamawaJerin jihohi a NijeriyaDodon kodiHusufin rana na Afrilu 8, 2024Nasiru KabaraSheikh Ibrahim Khaleel🡆 More