Sudan

Kasar Sudan tana daya daga cikin kasashen yankin arewa maso gabashin Afrika, tanada iyaka da kasashe tara.

Daga arewacin kasar Misra, daga gabashi Eritrea da Ethiopia, daga kudanci, Kenya da Uganda daga kudu maso gabas congo, da jamhoriyar Afirka ta Tsakiya, daga yammaci Chadi, daga arewa maso yammaci Libya kuma kasace da take bin Adinin Musulunci.

SudanSudan
جمهورية السودان (ar)
Flag of Sudan (en) Emblem of Sudan (en)
Flag of Sudan (en) Fassara Emblem of Sudan (en) Fassara
Sudan

Take Nahnu Jund Allah Jund Al-watan (en) Fassara

Kirari «النصر لنا»
Wuri
Sudan
 15°N 32°E / 15°N 32°E / 15; 32

Babban birni Khartoum
Yawan mutane
Faɗi 40,533,330 (2017)
• Yawan mutane 21.49 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Larabci
Turanci
Labarin ƙasa
Bangare na Arewacin Afirka
Yawan fili 1,886,068 km²
Wuri mafi tsayi Deriba Caldera (en) Fassara (3,042 m)
Wuri mafi ƙasa Red Sea (0 m)
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Anglo-Egyptian occupation of Sudan (en) Fassara
Ƙirƙira 1 ga Janairu, 1956
Tsarin Siyasa
Tsarin gwamnati Jamhuriyar Tarayya
Gangar majalisa National Legislature (en) Fassara
• Chairman of the Transitional Military Council (en) Fassara Abdel Fattah al-Burhan (en) Fassara (12 ga Afirilu, 2019)
• Prime Minister of Sudan (en) Fassara Abdalla Hamdok (21 ga Augusta, 2019)
Ikonomi
Nominal GDP (en) Fassara 34,229,513,775 $ (2021)
Kuɗi Fam na Sudan
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
UTC+02:00 (en) Fassara
Suna ta yanar gizo .sd (en) Fassara
Tsarin lamba ta kiran tarho +249
Lambar taimakon gaggawa 999 (en) Fassara
Lambar ƙasa SD
Wasu abun

Yanar gizo sudan.gov.sd…
Sudan
daya daga cikin manyan asibitotin sudan
Sudan
Juba Sudan

Yaren kasa

Sudan 
Sudan a lokacin yaki

Sudan, nada harsuna fiye da dari biyar, to amma harshen dayafi shahara shine harshen larabci, wadda kowa da kowa yake jinsa, kuma itace yaren Kasar.

Yaren Dinka itace ta biyu a yawan masu amfani da ita bayan larabci.

Hausa shine na uku wurin yawan a duk fadin kasar

Nuba shine na hudu

Four

Mahas

Danagla

Zaghawa

Tigrinya

Fulani

Bargo

Tama

Masalit

Nuwair

Shulukda soran so.

Wuraren yawon bode ido

  • Gidan tarihi na kasar
  • wuraren buda ido
  • kartum birnin sudan
    Sudan 
    Duwatsun jabal mara wuri mai natuqar tarihi a sudan
    Duwatsun Darfour { Jabal Mara}
  • Birnin Kasala yawancinsu Hausawa ne suke zaune { Jibal Tutil }
  • Kidan kallon namomen jije a birnin Dindir.
  • Sudan 
    wajejen tarihi

Yankunan kasar

Sudan nada yankuna ashirin da shida sune:-

  • Yankin Arewacin Darfur
  • Kudancin Darfour
  • Yamacin Darfour
  • Jazeera
  • Blue nile
  • Sinar
  • white Nile
  • Elbuhairat
  • Arewacin Bahar Algazal
  • Yammacin Bahar Elgazal
  • Warab
  • Elestuwaiya ta tsakiya
  • Elestuwaiya ta yamma
  • Elestuwaiya ta gabas
  • Kasala
  • Elgadarif
  • Elbahar elahamar
  • Alhartoum
  • Arewacin kurdufa
  • kudancin kurdufan
  • Yammacin kurdufan
  • Arewa
  • Bahar alNile
  • Jon Gale
  • Alwahda
  • Aali alinle

Shugabanin Sudan bayan samun 'Yanci

  • Ismail alashary
  • Abdalla khalil
  • Ibrahim Abod
  • Mohamed Ahamed Mahajob
  • Babiker Awad alla
  • Jafar Nimairy
  • Mohammed hassan sowar althahab
  • Aljuzuly Dafa alla
  • Elsadig almahady
  • Omar Hassan Albashir da Hassan -Turabi

Hotuna

Sudan 
yankin manoma a sudan
Sudan 
makiyaya sudan
Sudan 
Bike sudan
Sudan 
Logo na sunan sudan
Sudan 
Alamart 41 th Street Khartoum - Sudan
Sudan 
tsuburin sudan

Manazarta


Ƙasashen Afirka
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe

Tags:

Sudan Yaren kasaSudan Wuraren yawon bode idoSudan Yankunan kasarSudan Shugabanin bayan samun YanciSudan HotunaSudan ManazartaSudanAfirka ta TsakiyaAfrikaCadiEritreaEthiopiaKenyaLibyaMisraMusulunciUganda

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

MutuwaGado a MusulunciGirka (ƙasa)Sule LamidoBuzayeIsra'ilaTarayyar TuraiAnnabi SulaimanKasuwaAhmad S NuhuIndonesiyaAli KhameneiDahiru Usman BauchiHausaHacktivist Vanguard (Indian Hacker)Tukur Yusuf BurataiSomaliland shillingAsturaliyaWiki FoundationMakarantar FiramareTarihin Waliyi dan MarinaAbubakarNasarawaArewa (Najeriya)Ummu SalamaIsrai da Mi'rajiTanimu AkawuBasirRubutaccen adabiNuhu PolomaShukaKenyaKogin LogoneAbubakar ImamHadisiKoriya ta KuduJerin ƙauyuka a jihar JigawaTafasaDana AirTalo-taloSomaliyaHarkar Musulunci a NajeriyaSheikh Ahmad BashirYobeTsarin DarasiAnguluƘananan hukumomin NijeriyaRichard ThompsonKatsina (birni)KunkuruRuwan samaJerin Sarakunan KanoMansura IsahLesothoHauwa'uShu'aibu Lawal KumurciJacques ChiracFassaraShehu Hassan KanoGabas ta TsakiyaMalumfashiTsakaMuhammad Ibn Musa AlkhwarizmiNigerian brailleShaye-shayeChina Radio InternationalMisraBirnin LuxembourgGeorgia (Tarayyar Amurka)Harsunan NajeriyaSana'o'in Hausawa na gargajiyaZainab BoothTsaftaLuksamburgAnnabiSao Tome da PrinsipeNicki Minaj🡆 More