Yaounde ko Yaoundé birni ne, da ke a ƙasar Kameru.
Shi ne babban birnin kasar Kameru. Yaounde tana da yawan jama'a 2,600,000, bisa ga jimillar 2017. An gina birnin Yaounde a ƙarshen karni na sha tara kafin haifuwan annabi Issa.
Yaounde | ||||
---|---|---|---|---|
Yaoundé (fr) | ||||
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Kameru | |||
Region of Cameroon (en) | Centre (en) | |||
Babban birnin | ||||
Yawan mutane | ||||
Faɗi | 2,440,462 (2012) | |||
• Yawan mutane | 13,558.12 mazaunan/km² | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 180 km² | |||
Altitude (en) | 764 m | |||
Bayanan tarihi | ||||
Ƙirƙira | 1888 | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Yaounde, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.