Ali, Alī ibn Abī Ṭālib (Larabci: علي, translit.
Yarayu daga 15 Satumba 601 zuwa 29 Yanuar 661) Ɗan uwan Manzon Allah ne Muhammad.
Aliyu Ibn Abi ɗalib | |||||
---|---|---|---|---|---|
656 (Gregorian) - 27 ga Janairu, 661 ← Sayyadina Usman dan Affan - Alhasan dan Ali →
632 - 661 - Alhasan dan Ali → | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Makkah, 600 | ||||
ƙasa | Khulafa'hur-Rashidun | ||||
Harshen uwa | Ingantaccen larabci | ||||
Mutuwa | Kufa, 29 ga Janairu, 661 | ||||
Makwanci | Imam Ali Mosque | ||||
Yanayin mutuwa | kisan kai (assassination (en) ) | ||||
Killed by | Abd-al-Rahman ibn Muljam (en) | ||||
Ƴan uwa | |||||
Mahaifi | Abu Talib ibn ‘Abd al-Muttalib | ||||
Mahaifiya | Fatima bint Asad | ||||
Abokiyar zama | Fatima Khawla al-Hanafiyya (en) Q87345984 Q94573739 Asma bint Umays (en) Umm al-Banin Umamah Yar Zainab Q61358382 | ||||
Yara | view
| ||||
Ahali | Jumanah bint Abi Talib (en) , Fakhitah bint Abi Talib (en) , Aqeel ibn Abi Talib, Ja'far ibn Abi Talib, Talib ibn Abi Talib (en) , Rayta bint Abi Talib (en) , Taliq ibn Abī Ṭālib (en) da Asma bint Abi Talib (en) | ||||
Ƴan uwa | view
| ||||
Yare | Banu Hashim | ||||
Karatu | |||||
Harsuna | Ingantaccen larabci Larabci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | statesperson (en) , qadi (en) , Islamic jurist (en) , muhaddith (en) , mufassir (en) , mai shari'a, maiwaƙe da Caliph (en) | ||||
Aikin soja | |||||
Ya faɗaci | Badar Yaƙin Uhudu Invasion of Banu Nadir (en) Invasion of B(en) Invasion of Banu Mustaliq (en) Yaƙin gwalalo Invasion of Banu Qurayza (en) Yaƙin Khaybar Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Expedition of Fidak (en) Expedition of Ali ibn Abi Talib (en) Battle of the Camel (en) Yakin Siffin Battle of Nahrawan (en) | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Yayi Halifanci daga shekara ta 656 zuwa 661, amma yan shi'a na ganin shikadai yagaji Manzon Allah. Shine Halifanci na hudu a musulunci, ya mulki daga shekara ta 656 zuwa 661, yagaji Sayyidina Uthman bin Affan wanda yagaje shi dansa Hasan ibn Ali (Na farko daga Imamai ɗin 'yan Shia goma sha biyu, akan bin 'yan shia Zaydi, da Nizari Ismaili).
An haife shi 15 Satumba 601 (13 Rajab 21 BH Ka'bah, Makkah, Hijaz, Saudiya Yarasu 29 Yanuar 661 (21 Ramadan AH 40) (Shekararsa 59) a garin Kufa, Iraq, Rashidun Empire Wanda yakashe shi, Abdur Rahman ibne Muljim An birne shi a Masallacin Imam Ali, Najaf, Iraq Matayansa; Fatimah, Umamah bint Zainab, Umm ul-Banin Leila bint Masoud, Asma bint Umays, Khawlah bint Ali bin Abu talib.
Dan kabilar (Banu Hashim Bakuraishe) Mahaifinsa; Abu Talib ibn 'Abd al-Muttalib Mahaifiyarsa; Fatimah bint Asad.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Aliyu Ibn Abi ɗalib, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.