Wiki Hausa / هَوُسَ

Yau 23 ga Janairu na 2024 Ga wasu muhimman abubuwa na tarihi da suka faru a wannan rana.

Babban Shafi
Babban Shafi
Muƙalar mu a yau
Babban Shafi
Saratu Gidado
Saratu Gidado (17 Janairu 1968 – 9 Afrilu 2024), wacce aka fi sani da Daso, ƴar wasan fina-finan Najeriya ce, a masana’antar fina-finan Kannywood. Daso ta fi fitowa a matsayin muguwa a finafinan ta. Ta fara fitowa a fim a shekarar 2000 a fim ɗin Linzami Da Wuta, wanda kamfanin shirya finafinai na Sarauniya Movies ta shirya.
Babban Shafi
Wiki:A rana irin ta yau 20 ga Afirilu, A rana irin ta yau
 • A 2015, Sarki Salman na Saudiyya ya hau karagar sarautar Saudi Arabia bayan rasuwar tsohon sarkin kuma ɗan uwansa.
 • A 1973, aka yi yarjejeniyar Paris Peace Accord wadda ta kawo ƙarshen mamayar Amurka a yaƙin ƙasar Vietnam. Lamarin da yayi sanadiyar samuwar ƙasashen Vietnam, Laos da Kambodiya.
 • A 1556, akayi girgizar ƙasa a lardin Shaanxi, wanda ta kashe fiye da mutane 830,000 a Jihar Shaanxi, ta ƙasar Sin. Itace girgizar ƙasa mafi muni a tarihin Yankin.
 • A 1789, aka kafa Makarantar Katolika ta Georgetown ta farko.
 • A 2020, Sin ta rufe birnin Wuhan da wasu biranen kusa da ita, da suka shafi fiye da mutane miliyan 50, domin kare fitowar Sabuwar cutar Korona.
Babban Shafi
Babban Shafi Ko kun san...?
 • Cententennial shine ƙwan fitila mafi daɗewa a duniya, yana ci tun 1901.
 • Gini mafi tsayi a duniya shine Burj Khalifa a Dubai, Hadaddiyar Daular Larabawa. Yana tsaye a tsayin mita 828 (ƙafa 2,717).
 • Babbar Ganuwar Ƙasar Sin tana da nisan mil 13,170 (kilomita 21,196).
 • Rana a Venus ta fi shekara guda akan Venus? Venus tana jujjuyawa a kan kusurwarta a hankali, tana ɗaukar kwanaki 243 a duniya, amma tana ɗaukar kimanin kwanaki 225 ne kawai don kewaya rana.
 • Yaƙi mafi gajarta a tarihi shine tsakanin Birtaniya da Zanzibar a ranar 27 ga Agusta, 1896 Minti 38 kawai ya yi.
Babban Shafi
Babban Shafi
 • A ranar 8 ga watan Afrilu miliyoyin mutane suka kalli Husufin Rana a yankin Amurka.
 • A ranar 7 ga Afrilu 2024, Kasar Rwanda ta cika shekaru 30 da kisan kare dangi wanda yayi sanadiyar mutuwar dubban mutane.
 • Ƙasar Indonesiya ta bi sahun ƙasar Afirka ta Kudu wajen shigar da ƙasar Isra'ila ƙara a kotun hukunta manyan laifuka ta duniya dake birnin Hague, bisa ga mamata da kisan gillar da ƙasar Isra'ila take yima Falasdinawa.
 • Tsohon Firaministan ƙasar Asturaliya Scott Morrison, ya fitar da sanarwar barin dukkanin harkokin siyasa.
 • Ƙungiyar Tarayyar Turai ta sake jadadda matsayar ta na samar da kasar Falasdinu mai cikakken iko kusa da Isra’ila, tana mai cewa wannan ita kadai ce hanyar da za’a kawo karshen rikicin da aka shafe shekaru ana gwabzawa.
 • Najeriya ta lallasa Guinea-Bissau da ci 1-0, a fafatawar da suka yi a gasar lashe kofin Afirka a filin wasa na Félix Houphouet-Boigny da ke Abidjan na kasar Ivory Coast, yayin da Gini Ikwatoriya ta lallasa mai masaukin baki Ivory Coast da ci 4-0.

Babban Shafi Zaka iya duba babban shafin English Wiki
Babban Shafi Wikiqoute
Azanci
Babban Shafi Wikitionary
Ƙamus
Babban Shafi Wikinews
Labarai
Wikisource Wikisource
Wikisource
Babban Shafi Commons
Fayiloli
Babban Shafi Wikidata
Wikidata
Babban Shafi Wikibooks
Litattafai
Meta-Wiki Meta-Wiki
Meta

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Benjamin NetanyahuMacijiZainab AbdullahiJohnson Aguiyi-IronsiAhmadu BelloGibraltarUkraniyaKusuguHajara UsmanMasallacin AnnabiGelato FederationWahabiyanciOsunMalmoMuhammad Gado NaskoTogoOmkar Prasad BaidyaLebanonKatakoKiwoJerin mawakan NajeriyaTantabaraBello Maitama YusufBankunan NajeriyaKifiAdam A ZangoNasir Yusuf GawunaKhadija MainumfashiƘananan hukumomin NajeriyaKhalid ibn al-WalidKhomeiniKalaman soyayyaAlhaji Muhammad SadaHadiza AliyuDauramaAljeriyaTuranciJerin shugabannin ƙasar NijeriyaKareTarayyar SobiyetRahama SadauSPIMAfirka ta KuduHausa–FulaniKannywoodBurj KhalifaCelestine BabayaroSallar Matafiyi (Qasaru)Hannatu BashirKabewaAyo VincentClimateKhalid Al AmeriZariyaShafin shayiIbn Qayyim al-JawziyyaAl’adun HausawaBugawar bacciƘaranbauNahiyaTarihin Jamhuriyar NijarMichael JacksonJinin HaidaGarba Ja AbdulqadirAnnabikazaKabiru Mai KabaAnnabi YusufAisha NajamuMakkahDutsen KwatarkwashiShugabanciHaɗaɗɗiyar Daular LarabawaSokoto (jiha)🡆 More