Rukayya Dawayya: ƴar fim

Rukayya Umar Dawaiya (an haife ta a ranar 17 ga watan Oktoba, a shekara ta alif 1985) ƴar wasan Kannywood ce daga jihar Kano a Najeriya .

Rukayya Dawayya: Farkon Rayuwa da Ilimi, Sanaa, Rayuwa ta sirri Rukayya Dawayya
Rayuwa
Haihuwa 1985 (38/39 shekaru)
Sana'a
Sana'a Jarumi da ɗan wasan kwaikwayo

Farkon Rayuwa da Ilimi

An haifi Rukayya Umar Dawayya ranar 17 ga watan Oktoba a shekara ta alif 1985 a Kano. Mahaifinta hamshaƙin ɗan kasuwa ne dan garin Matazu jihar Katsina kuma mahaifiyarta 'yar jihar Borno ce . Dawayya ta yi Makarantun Firamare da Sakandare a Kano, ta samu takardar shaidar harshen Larabci a kasar Saudiyya. Dawayya ta kuma samu takardar shaidar kammala Diploma a Mass Communication a Jami’ar Bayero Kano.

Sana'a

Rukayya Umar Dawaiya ta fara fitowa a fim a shekara ta 2000 a cikin fim dinta na farko mai suna "Dawayya" wanda ya sa aka ba ta sunan Dawayya. A shafinta na yanar gizo, ta bayyana cewa ta yi kaurin suna a cikin fim din Dawayya kuma ya kara mata kwarin gwiwar ci gaba da shirya fina-finai. Dawayya ta yi fina-finai sama da 150 a masana’antar fina-finan Hausa. Dawayya jakadi ne a wasu kamfanoni a ciki da wajen Najeriya. Ita ma ƴar siyasa ce kuma 'yar kasuwa.

Rayuwa ta sirri

Dawayya ta yi aure a shekara 2012 kuma ta rabu a 2014. Tana da da wanda aka haifa a Makka Saudi Arabia.

Manazarta

Tags:

Rukayya Dawayya Farkon Rayuwa da IlimiRukayya Dawayya SanaaRukayya Dawayya Rayuwa ta sirriRukayya Dawayya ManazartaRukayya DawayyaKannywoodKano (jiha)NajeriyaƊan Nijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Malam MadoriJerin Sarakunan KanoSadiq Sani SadiqSudanWaƙaMikiyaLandanBushiyaBuzayeGobirBBC HausaHotoHafsat ShehuIsah Ali Ibrahim PantamiAlbarkatun dan'adamRashaGhanaKatsinaHannatu BashirDaular SokotoElizabeth TaylorLuksamburgAureKaabaSeptember 11 attacksSunayen Annabi MuhammadAl'aurar NamijiGombe (jiha)AbinciJakiTsaftaSadi Sidi SharifaiIbrahim ShemaAhmadiyyaTarihin Annabawa da SarakunaYaboTsarin hasken ranaSojaCadiKabewaRwandaTauraAndyMadinahNigerian braille1994Hamza al-MustaphaTumfafiyaCutar zazzaɓin cizon sauroSarauniya AminaJamusHadiza MuhammadAskiHicham MesbahiDawaCarles PuigdemontTarihin NajeriyaAisha TsamiyaBenue (kogi)ZazzauBosnia da HerzegovinaWasan kwaikwayoZenith BankWilliams UchembaAmaechi MuonagorTsadaHauwa'uKasuwaMala`ikuUmaru Musa Yar'aduaMasarautar GombeAmal UmarShugabanciSallar NafilaSule Lamido🡆 More