Hafsat Idris: Jarumar Najeriya

Hafsat Ahmad Idris ( An haife ta ne a ranar 14 ga watan yuli a shekara ta 1987) wacce aka fi sani da Hafsat Idris ko Ku ma hafsat barauniya,} yar wasan kwaikwayo ce a Najeriya a masana'antar shirya fina finai .Kuma maɗaukakiya a wasan ɓangaren ta na masana'antar ta kannywood dake kasar Najeriya anfi sanin ta da Hafsat Barauniya, sakamakon fitowa da tayi a cikin wani fim mai suna Barauniya.

Hafsat Idris: Farkon rayuwa, Kyaututtuka, Fina finai
Hafsat Idris: Farkon rayuwa, Kyaututtuka, Fina finai Mukala mai kyau

Hafsat Idris: Farkon rayuwa, Kyaututtuka, Fina finai Hafsat Idris
Hafsat Idris: Farkon rayuwa, Kyaututtuka, Fina finai
Rayuwa
Haihuwa Sagamu, 14 ga Yuli, 1989 (34 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Larabci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi
Imani
Addini Musulunci

Farkon rayuwa

Hafsat ita yar asalin jihar Kano ce, arewacin Najeriya . Amma an haife tane kuma ta girma a Shagamu, jihar Ogun, ma’ana kudu maso yammacin Najeriya . An san Hafsat Idris a karon farko da kuma rawar da ta taka a fim din Barauniya, wanda ya nuna canji a cikin aikinta. An zabe ta a matsayin jarumar Kannywood da ta fi fice a shekarar 2017 ta City People Movie Awards, ta kasance ɗaya daga cikin sanannun mata a kannywood.

Fim

Hafsat Ahmad Idris ta fara fim ne a shekara ta 2016 a cikin fim mai suna Barauniya, tare da Ali Nuhu. Ta shiga masana'antar kannywood bayan da ta gwada hannun ta a harkar kasuwanci, ta yi tafiye-tafiye mafi yawan lokuta daga Oshogbo zuwa Kano saboda kasuwanci. Duk da haka, duk da yin kyakkyawan aiki a kasuwancin, sha'awar Hafsat ta karkata zuwa zama 'yar wasan kwaikwayo. Hafsat ta mallaki wani film da ta samarwa kamfanin da aka fi sani da Ramlat Investment, ta samu lambobin yabo na fina-finai a shekarar 2019, ciki har da blockbuster movie wanda ake akira Kawaye a cikin abin da gabatar da taurari, kamar Ali Nuhu, Sani Musa Danja da kuma kanta.

Kyaututtuka

Shekara Kyauta Nau'i Sakamakon
2017 Kyaututtukan Nishadar City Mafi yawan 'yan wasan kwaikwayo Ayyanawa
2018 Kyaututtukan Nishaɗar City Mafi shahararren dan wasan kwaikwayo Lashewa
2019 Kyaututtukan Nishaɗar City Mafi kyawun actress Lashewa
2019 Kyaututtukan Nishaɗar City Fuskar Kannywood Lashewa

Fina finai

Hafsat tana cikin fina-finai da dama, ciki harda masu zuwa:

Take Shekara
Biki Buduri ba'a tantance lokacin ba.
Furuci ba'a tantance lokacin ba.
Labarina ba'a tantance lokacin ba.
Barauniya 2015
Makaryaci 2015
Abdallah 2016
Ta Faru Ta Kare 2016
Rumana 2016
Da Ban Ganshi Ba 2016
Dan Almajiri 2016
Haske Biyu 2016
Maimunatu 2016
Mace Mai Hannun Maza 2016
Wazir 2016
Gimbiya Sailuba 2016
Matar Mamman 2016
Risala 2016
Igiyar Zato 2016
Wata Ruga 2017
Rariya 2017
Wacece Sarauniya 2017
Zan Rayu Da Ke 2017
Namijin Kishi 2017
Rigar Aro 2017
Yar Fim 2017
Dan Kurma 2017
Kawayen Amarya 2017
Dr Surayya 2018
Alqibila 2018
Ana Dara Ga Dare Yayi 2018
Mata Da Miji 2019

.

Hotuna

Duba nan

Manazarta

Tags:

Hafsat Idris Farkon rayuwaHafsat Idris KyaututtukaHafsat Idris Fina finaiHafsat Idris HotunaHafsat Idris Duba nanHafsat Idris ManazartaHafsat IdrisMasana'antaNajeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Sankaran NonoHauwa WarakaIke IbenegbuAmfanin Man HabbatussaudaAhmad S NuhuKadunaPrincess Aisha MufeedahAnnabi IsahC.I.AAhmad GumiZaben shugaban kasa na Najeriya 2023 a jihar KanoIsah Ali Ibrahim PantamiKhalid ibn al-WalidZabayaChika AmalahaMacijiBirnin KuduZauren yan majalisar dokokin Jihar KanoGusauMohammad bin SalmanBudurciGoron tulaWikimaniaBagdazaHamasPeugeot 208Manchester United F.C.NorwayBurkina FasoEniola AjaoAikin HajjiHausaMaliIbrahim ibn Saleh al-HussainiUzbekistanLadidi FaggeBahar RumAl’adun HausawaAlioune Ndour (footballer)HausawaJami'aBhutanTsuntsuAbincin HausawaKhadija bint KhuwailidAtlantaNijar (ƙasa)KamaruYaƙin UhuduBukarestDelta (jiha)TauhidiAbdul Samad RabiuTarayyar AmurkaHukuncin jini mai launin ƙasaMaɗigoYaƙin Duniya na IIBilkisu ShemaTarihin IranLeyti N'DiayeJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Falou SambUmar Abdul'aziz fadar begeMansa MusaMadiou KonateBashir Aliyu UmarMaryam MalikaYahudawaLilin BabaFaggeGudawaAuta MG BoyMaryam Abdullahi Bala🡆 More