Hajiya Hadiza Muhammad wacce aka fi sani da Hadiza Saima.
Tana taka rawa sosai cikin fina-finai a matsayin Mahaifiya.
An haifi Hajiya Hadiza Muhammad a Unguwar Fage dake jihar Kano yar Fulani inda daga bisani ta koma rayuwa a Unguwar Birged dake cikin birnin na Kano. Ta yi karatun firamare a makarantar Gogoro Special Primary School, ta kuma yi sakandire bayan nan sai ta yi aure ta haifi yara guda biyu mace da namiji.
Hajiya Hadiza ta fara sana'ar fim a shekarar 2010 a masana'antar shirya fina-finan Hausa (wato Kannywood) ta daukaka sosai a masana'antar kasancewarta hazikar jaruma mai masoya inda ake mata lakabi da bakya tsufa.
Ta fito a cikin fina-finai da dama kamar su:
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Hadiza Muhammad, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.