Turai: Nahiya

Turai,ko kuma Yurof (da Turanci, Europe).

Yurof nahiya ce, kuma an santa da wani ɓangare na Yureshiya, ɗaukacinta tana. Arewacin Hemisfira kuma kusan duka a cikin Gabashin Hemisfira.Ta ƙunshi mafiyammacin feninsulolin Yureshiya, tana raba Landmass na nahiya ta Afro-Yureshiya da duka Asiya da Afirka. Ta yi iyaka da Tekun Aktic daga arewa, da tekun Atlantika daga yamma, da Tekun Meditaraniya daga kudu da kuma Asiya daga gabas. Yawanci ana ɗaukar Yurofa a matsaya cirarra daga Asiya ta dalilin watershed na tsaunukan Ural, da Rafin Ural, da Tekun Kasfiyan, da Greater Caucasus, da Baƙin Teku da kuma hanyoyin ruwan Turkish Straits. ko da yake mafi yawancin iyakar kan ƙasa ta ke, Kusan do da yaushe dai ita Yurofa ana ganinta a matsayin Nahiya mai zaman kanta saboda girmanta da kuma nauyin tarihinta da tsab'iunta.

Turai
General information
Gu mafi tsayi Mount Elbrus (en) Fassara
Yawan fili 10,186,000 km²
Suna bayan Europa (en) Fassara
Labarin ƙasa
Turai: Nahiya
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 48°41′27″N 9°08′26″E / 48.690959°N 9.14062°E / 48.690959; 9.14062
Bangare na Eurasia (en) Fassara
Ostfeste (en) Fassara
Duniya
Kasa no value
Ƙasantuwa a yanayin ƙasa Northern Hemisphere (en) Fassara
Turai: Nahiya
To European Union logo
Turai: Nahiya
kudi
Turai: Nahiya
Turai: Nahiya
Mata masu wasa

Ƙasashen Turai.

Turai: Nahiya 

Aisilan
(Isp.)
Girlan (Danmak)
Kosovo
(It.)
(It.)
Suwidin
Adriatic
Sea
Arctic Ocean
Baltic
Sea
Barents Sea
Bay of
Biscay
Celtic
Sea
Greenland Sea
Gulf of
Cadiz
Ligurian
Sea
Mediterranean Sea
North
Atlantic
Ocean
North Sea
Norwegian Sea
Azov
Sea
Skagerrak
Strait of Gibraltar
Sunan Kasa da tutar ta Iyaka
(km²)
Mutunci
(1 July, 2002 est.)
baban birne wurin zama
Gabascin Turai:
Turai: Nahiya  Belarus 207,600 10,335,382 Belarus Minsk
Turai: Nahiya  Bulgairiya 110,910 7,322,858 Bulgaria Sofia
Turai: Nahiya  Hungariya 93,030 9,956,108 Hungary Budapest
Turai: Nahiya  Kazech 78,866 10,228,744 Czech Republic Prag
Turai: Nahiya  Moldufiniya 33,843 4,320,490 Moldova Chişinău
Turai: Nahiya  Poland 312,685 38,518,241 Poland Warsaw
Turai: Nahiya  Rash 3,960,000 106,037,143 Rasha Moscow
Turai: Nahiya  Romainiya 238,391 22,276,056 Romania Bucharest
Turai: Nahiya  Slofakiya 48,845 5,447,502 Slovakia Bratislava
Turai: Nahiya  Ukraniya 603,700 46,299,862 Ukraine Kiev
Arewacin Turai:
Turai: Nahiya  Åland 1,552 26,008 Åland Mariehamn
Turai: Nahiya  Birtaniya 244,820 59,201,000 United Kingdom Lunnainn
Turai: Nahiya  Denmark 43,094 5,368,854 Denmark Copenhagen
Turai: Nahiya  Finland 336,593 5,157,537 Finland Helsinki
Turai: Nahiya  Guernsey 78 64,587 Guernsey St Peter Port
Turai: Nahiya  Iceland 103,000 307,261 Iceland Reykjavík
Turai: Nahiya  Ireland 70,280 4,234,925 Republic of Ireland Baile Átha Cliath
Turai: Nahiya  Istoniya 45,226 1,415,681 Estonia Tallinn
Turai: Nahiya  Laitfiya 64,589 2,366,515 Latvia Riga
Turai: Nahiya  Lithuania 65,200 3,601,138 Lithuania Vilnius
Turai: Nahiya  Jersey 116 89,775 Jersey Saint Helier
Turai: Nahiya  Norway 324,220 4,525,116 Norway Oslo
Turai: Nahiya  Svalbard ko Jan Mayen 62,049 2,868 Svalbard agus Eilean Jan Mayen Longyearbyen
Turai: Nahiya  Sweden ko Swidi 449,964 9,090,113 Sweden Stockholm
Turai: Nahiya  Tsibirin Feroe) 1,399 46,011 Faroe Islands Tórshavn
Turai: Nahiya  Tsibirin Man 572 73,873 Isle of Man Doolish
Kudancin Turai:
Turai: Nahiya  Albaniya 28,748 3,600,523 Albania Tirana
Turai: Nahiya  Andorra 468 68,403 Andorra Andorra la Vella
Turai: Nahiya  Bosnia da Herzegovina 51,129 4,552,198 Bosnia and Herzegovina Sarajevo
Turai: Nahiya  Gibraltar 5.9 27,714 Gibraltar Gibraltar
Turai: Nahiya  Girka 131,940 10,706,290 Greece An Àithne
Turai: Nahiya  Ispaniya 498,506 40,077,100 Spain Madrid
Turai: Nahiya  Italiya 301,230 58,147,733 Italy An Ròimh
Turai: Nahiya  Kroatiya 56,542 4,493,312 Croatia Zagreb
Turai: Nahiya  Malta 316 397,499 Malta Valletta
Turai: Nahiya  Masadoiniya ta Arewa 25,333 2,055,915 Republic of North Macedonia Skopje
Turai: Nahiya  Montenegro 13,812 684,736 Montenegro Podgorica
Turai: Nahiya  Portugal 91,568 10,084,245 Portugal Lisbon
Turai: Nahiya  San Marino 61 27,730 San Marino San Marino (baile)
Turai: Nahiya  Serbiya 88,361 10,147,398 Serbia Belgrade
Turai: Nahiya  Sloveniya 20,273 2,009,245 Slovenia Ljubljana
Turai: Nahiya  Vatican 0.44 900 Vatican City Vatican City
Yammacin Turai:
Turai: Nahiya  Austriya 83,858 8,169,929 Austria Vienna
Turai: Nahiya  Beljik 30,510 10,274,595 Belgium Brussels
Turai: Nahiya  Faransa 547,030 59,765,983 France Paris
Turai: Nahiya  Holand 41,526 16,318,199 Netherlands Amsterdam
Turai: Nahiya  Jamus 357,021 83,251,851 Germany Berlin
Turai: Nahiya  Liechtenstein 160 32,842 Liechtenstein Vaduz
Turai: Nahiya  Luksamburg 2,586 448,569 Luxembourg Luksamburg
Turai: Nahiya  Monaco 1.95 31,987 Monaco Monaco
Turai: Nahiya  Switzerland 41,290 7,301,994 Switzerland Bern
Tsakiyar Asiya:
Turai: Nahiya  Kazakhstan 150,000 600,000 Kazakhstan Astana
Asiya
Turai: Nahiya  Azerbaijan 39,730 4,198,491 Azerbaijan Baku
Turai: Nahiya  Georgiya 49,240 2,447,176 Gruisia Tbilisi
Turai: Nahiya  Turkiyya 24,378 (a Turai) 11,044,932 (a Turai) Turkiyya Ankara
Mutunci 10,176,246 709,608,850

Mazanarta

Tags:

AfirkaAsiyaTuranci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

AllahYusuf (surah)KwankwasiyyaAbdulmumini Kabir UsmanJerin AddinaiJerin ƙauyuka a Jihar GombeBabban Bankin NajeriyaMuhammad YusufDanyen Man Fetur na NajeriyaGoogleBauchi (jiha)DanjaRanan SallaKhadija MustaphaKubra DakoKenyaMayorkaSallolin NafilaNana Asma'uIndonesiyaBashir Aliyu UmarHamisu BreakerDokar NajeriyaIbrahim ShekarauAuren doleSadi Sidi SharifaiBobriskyAureJerin jihohi a NijeriyaJamusIbrahim Saminu TurakiAliyu Ibn Abi ɗalibDJ ABMessiHON YUSUF LIMANMuritaniyaHausawaNigeria and the World BankPolandKalmaSana'o'in Hausawa na gargajiyaJabir Sani Mai-hulaIbrahim ZakzakyKankanaShehu ShagariMasarautar GombeMutuwaWikiZumunciKaduna (jiha)Dajin shakatawa na YankariHafsat GandujeIbrahim NiassMaryam AbachaAbincin HausawaMike Flynn (kwallon kwando)BakoriDauda Kahutu RararaGiginyaAbubakar Tafawa BalewaMaleshiyaBola TinubuLagos (birni)Ahmad S NuhuShukaUmmi RahabDebobrato MukherjeeƘofar Durɓi🡆 More