Turanci: Harshe ne na yammacin Jamus wanda ke da asali daga Ingila

Turanci, harshe ne, kuma yana daga cikin harsunan da ake amfani da su a nahiyar Turai da kasashen dake yammacin duniya, watau nahiyar Amurika ta Arewa, shi ne yare na biyu mafi yawan ma su magana a fadin duniya.Turanci na daya daga cikin yaren da ya kewaye duniya saboda kusan duk inda kaje a duniya kusan sai ka samu masu jin Turanci, a Turance ana kiran shi da (global language).

Turanci shi ne harshen majalisar dinkin duniya (MDD) da kuma wasu kasashen da Kasar Ingila ta yi wa mulkin mallaka, misali: Najeriya da Gana da Indiya da sauran ƙasashe rainon Ingila.

Turanci
English
'Yan asalin magana
harshen asali: 379,007,140 (2019)
second language (en) Fassara: 753,359,540 (2019)
faɗi: 1,132,366,680 (2019)
harshen asali: 339,370,920 (2011)
second language (en) Fassara: 603,163,010 (2011)
Baƙaƙen rubutu
Baƙaƙen boko da English orthography (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 en
ISO 639-2 eng
ISO 639-3 eng
Glottolog stan1293
Turanci: Harshe ne na yammacin Jamus wanda ke da asali daga Ingila
Turanci: Harshe ne na yammacin Jamus wanda ke da asali daga Ingila
turawan Finafo
Turanci: Harshe ne na yammacin Jamus wanda ke da asali daga Ingila
Turanci a duniya
Turanci: Harshe ne na yammacin Jamus wanda ke da asali daga Ingila
Kasashen da ake amfani da Turanci

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tags:

AmurikaDuniyaGhanaHarsheIndiyaIngilaNajeriyaTurai

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Mackenzie James HuntDodon kodiNigerian brailleNaziru M AhmadKannywoodMajalisar Dattijai ta NajeriyaDana AirDaular RumawaLibyaKwalejin BarewaJohnny CrawfordIganmode Grammar SchoolZirin GazaTatsuniyaShi'aAliko DangoteAfirkawan AmurkaAdamWiktionaryKwayar cutar BakteriyaMoscowQatarKareCrackhead BarneyKufaAfirkaAlhaji Muhammad Adamu DankaboCiwon Kwayoyin HalittaEbonyiAbba Kabir YusufKabiru Mai KabaAbubakar Shehu-AbubakarAsalin jinsiState of PalestineFelix A. ObuahHannatu BashirSahabban AnnabiTakumYaƙin Duniya na IYahudanciRanoJinsiShu'aibu Lawal KumurciAlhusain ɗan AliIbn HazmTheophilus Yakubu DanjumaHarshen HausaAyar Al'arshiBauchi (jiha)AllahDuniyoyiAbdullahi Umar GandujeZariya1993Aliyu Magatakarda WamakkoTarihin HausawaMaganin gargajiyaWhatsAppAli NuhuSallar Matafiyi (Qasaru)Sadiya Umar FarouqJerin shugabannin ƙasar NijeriyaMaryam A babaKalaman soyayyaTarihin NajeriyaSaudiyyaAminu Bello MasariShukaJerin ƙauyuka a jihar KebbiWiki FoundationAsusun Amincewa na Mata na NajeriyaIbrahimUmaru Mutallab🡆 More