Aminu Bello Masari: Dan siyasan najeriya

Aminu Bello Masari Aminu Bello Masari (Taimako·bayani) (an haife shi ranar 29 ga watan Mayu, shekara ta alif dubu daya da dari tara da hamsin (1950)).

Aminu Bello Masari: Nasarori, Farkon Rayuwa, Siyasa Aminu Bello Masari
Aminu Bello Masari: Nasarori, Farkon Rayuwa, Siyasa
gwamnan jihar Katsina

29 Mayu 2015 - 29 Mayu 2023
Ibrahim Shema
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya

3 ga Yuni, 2003 - 6 ga Yuni, 2007
Ghali Umar Na'Abba - Patricia Etteh
District: Malumfashi/Kafur
Kakakin Majalisar Wakilan Najeriya

1999 -
Rayuwa
Cikakken suna Aminu Bello Masari
Haihuwa Jihar Katsina, 29 Mayu 1950 (73 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa
Imani
Addini Musulmi
Jam'iyar siyasa All Progressives Congress

Nasarori

Ya zama gwamnan jihar Katsina sakamakon samun nasara a zaɓen shekarar 2015, haka zalika kuma ya sake lashe zaɓen 2019 a ƙarƙashin jam'iyyar APC mai mulki. Ya riƙe muƙamin Kwamishinan ayyuka da muhalli da kuma sufuri na Jihar Katsina a tsakanin shekarar 1991 zuwa 1993. Gabanin zaman sa gwamna ya riƙe muƙamin kakakin Majalisar wakilai ta kasa. Shine gwanman jihar katsina har zuwa yau a ƙarƙashin jam'iyyar APC.

Aminu Bello Masari: Nasarori, Farkon Rayuwa, Siyasa 
Zargin sheman da samana da fadi da wasu kudade
Aminu Bello Masari: Nasarori, Farkon Rayuwa, Siyasa 
Gwamna Aminu Bello Masari

Bayan da aka rantsar dashi a matsayin gwamna ba da daɗewa ba, sai Gwamna Masari ya bayyana cewa tsohon gwamnan da ya gabata watau Barista Ibrahim Shehu Shema ya ci kuɗaɗen da suka kai kimanin miliyan ɗari huɗu. Wannan turka-turka da wasu caje-caje da ke da nasa ba da kuɗi su ka sa hukumar Economic and Financial Crimes Commission watau E.F.C.C ta gurfanar da Gwamna Shema a gaban kotu kan cajin almundahanar kuɗaɗen da suka kai kimanin biliyan goma sha ɗaya (N11 billion). Hakazalika gwamnatin Masari ta kori zababbun shugabannin ƙananan hukumomi 34 da aka zaɓa a lokacin gwamnatin PDP. A nata ɓangaren jam'iyyar PDP ta reshen jihar Katsina, ta shigar da ƙarar gwamnatin jihar kan tunɓuke zaɓaɓɓun shugabannin ƙananan hukumomin.

. On Saturday night was the day Masari to hand over to re-elect Governor,Governor Masari on his farewell talk thank the Katsina entire resident for giving him all the support during his eight year as Governor of the State, the ex-governor also asked for forgiveness for wrong he does during his year in office.

Farkon Rayuwa

An haifi Aminu Bello Masari an haifeshi a ranar 29 ga watan Mayu, shekarar alif dubu daya da dari tara da hamsin (1950)..

Siyasa

Aminu Bello Masari yayi matsayin speaker a majalisar dokoki ta ƙasa sannan shine gwamnan jihar Katsina tun 2015.

Manazarta

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Tags:

Aminu Bello Masari NasaroriAminu Bello Masari Farkon RayuwaAminu Bello Masari SiyasaAminu Bello Masari ManazartaAminu Bello MasariAbout this soundFile:Ha-Aminu Bello Masari.oggHa-Aminu Bello Masari.oggWikipedia:Taimako

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

FaransaNomaAnnabi IsahIbrahimOndo (jiha)Annabi YusufAkwa IbomAikatauRed SeaUmar M ShareefZazzauAuren doleAminu Abdussalam GwarzoAbubuwan dake warware MusulunciJimlaOjy OkpeKalabaMuhammad Gado NaskoShukaAbubakar RimiShenzhenGabriel OshoMuhammad Al-BukhariAbubakarRukunnan MusulunciYolaYoussef ChermitiKwara (jiha)AmurkaBindigaAfirka ta KuduJikokin AnnabiCiwon Daji Na BakaTehranAl'adun Najeriya na gargajiyaTarihin Duniya a cikin Abubuwa 100Dutsen KwatarkwashiIlimin taurari a duniyar Islama ta tsakiyar zamaniPolandKa'idojin rubutun hausaPeugeot 807HausawaMaganiEmilio SosaKasuwancin yanar gizoAbin da ke daɗiSalman KhanYadda ake hada zoboHadisiKabir Garba MarafaCiwon Daji na Kai da WuyaSarkin ZazzauEritreaUnited Bank for AfricaDajin ruwan samaPakistanAhmad Aliyu Al-HuzaifyBalaraba MuhammadNuhu PolomaRiversSunnahAliko DangoteAdo BayeroAl’adun HausawaUsman Bala ZangoSokoto (birni)Plateau (jiha)Ahmad Sulaiman IbrahimKhulafa'hur-RashidunJiminaAbubakar Tafawa BalewaAbujaJerin ƙauyuka a jihar Jigawa🡆 More