Wiki Foundation

Wiki Du học

Anfi sanin kamfanin da daukan nauyin shafukan Wikipidiya, wani mashahurin kundin ilimi na yanar gizo, har wayau ta na daukan nauyin wasu shafuka masu alaka da kuma Mediawiki, wata softwaya ta yanar gizo.

Wikimedia FoundationWiki Foundation
Wikimedia Foundation
Представьте себе мир, в котором каждый человек может свободно делиться всей суммой накопленных человечеством знаний., Imagine a world in which every single human being can freely share in the sum of all knowledge., Stell dir eine Welt vor, in der jeder einzelne Mensch frei an der Summe allen Wissens teilhaben kann. Das ist unsere Verpflichtung., წარმოიდგინეთ მსოფლიო, სადაც ყველა ადამიანს ხელი მიუწვდება კაცობრობის მიერ შექმნის მთელ ცოდნაზე., 全ての人間一人一人が全ての知識の集積を自由に共有できる世界を想像せよ, 想象一下这样的世界:在这个世界中,每个独立的个体都能够在知识的海洋中自由分享。, Imaginez un monde dans lequel chaque être humain peut librement prendre part au partage de la totalité des connaissances humaines., تخيل عالمًا يمكن فيه لكل إنسانٍ أن يشارك بحريةٍ في مجموع المعرفة., Imagina un mundo en el que todo ser humano pueda compartir libremente la suma de todo el conocimiento., Imaginează-ți o lume în care fiecare om poate lua parte liber la tot ce reprezintă cunoaștere., Zamislite si svet, v katerem lahko vsako človeško bitje svobodno deli vse človeško znanje. da تخيّل واحد لعالم فين كلا بنادم كيعيش فوق لأرض عندو أكصي ل لمعرفة كاملة
Bayanai
Suna a hukumance
Wiki Du học
Gajeren suna WMF, Wiki, Фонд Викимедиа da ФВМ
Iri nonprofit organization (en) Fassara da charitable organization (en) Fassara
Masana'anta Wiki
Ƙasa Tarayyar Amurka
Aiki
Mamba na nonprofit organization (en) Fassara
Bangare na Wiki movement (en) Fassara
Ƙaramar kamfani na
Ma'aikata 700 (3 Nuwamba, 2023)
Kayayyaki
Mulki
Shugaba Nataliia Tymkiv (en) Fassara
Babban mai gudanarwa Maryana Iskander
Mamba na board
Hedkwata San Francisco
Subdivisions
Tsari a hukumance 501(c)(3) organization (en) Fassara
Sponsor (en) Fassara Open Society Foundations (en) Fassara, Stanton Foundation (en) Fassara, Vinod Khosla (en) Fassara, Neeru Khosla (en) Fassara, Alfred P. Sloan Foundation (en) Fassara, Ford Foundation (en) Fassara, Hewlett Foundation (en) Fassara, Omidyar Network (en) Fassara, Google, Brin Wojcicki Foundation (en) Fassara, Pavel Valeryevich Durov (en) Fassara, John S. and James L. Knight Foundation (en) Fassara, Gordon and Betty Moore Foundation (en) Fassara, Stavros Niarchos Foundation (en) Fassara, Two Sigma (en) Fassara, Laura and John Arnold Foundation (en) Fassara, Siegel Family Endowment (en) Fassara, Craig Newmark (en) Fassara, Antoine Bello (en) Fassara, Kamfanin fasaha ta Amurka dake Cupertino, California, Argosy Foundation (en) Fassara, Crankstart Foundation (en) Fassara, Google.org (en) Fassara, King Baudouin Foundation (en) Fassara, MathWorks (en) Fassara, Moneta Asset Management (en) Fassara da Wiki Endowment (en) Fassara
Mamallaki na
Financial data
Assets 250,965,442 $ (30 ga Yuni, 2022)
Haraji 154,686,521 $ (2022)
Net profit (en) Fassara 8,715,606 $ (2022)
Tarihi
Ƙirƙira 20 ga Yuni, 2003
Wanda ya samar
Awards received
OSM Innovation Award  (2018)
STUG Award  (2010)

wikimediafoundation.org


Wikimedia FoundationWikimedia FoundationWikimedia FoundationWikimedia Foundation
Wikimedia Foundation
Gidauniyar wikimedia

Jimmy Wales ne ya kirkiri Gidauniyar ta Wikipidiya a shekara ta 2003 a St. Petersburg, Florida, a matsayin hanyar tallafawa Wikipedia, Wikitionary da sauran manhajojinta wadanda a da Bomis ne ke daukan nauyinsu. Gidauniyar ta na ciyar da kanta ta hanyar miliyoyin kudade da ake samo daga makaranta shafukan Wikipidiya, wadanda ake tattarawa ta hanyar kamfe na shekara-shekara da kuma neman tallafi don Wikipidiya. Akwai tallafe-tallafe na musamman daga kamfanonin fasaha da dama da kuma kungiyoyin jin kan jama'a.

Gidauniyar ta habaka cikin sauri tun lokacin da aka kafa ta. Yi zuwa shhekara ta 2021, ta dauki ma'aikata da masu ayyukan kwantiragi sama da mutum 550, tare da samun kuɗin shiga a duk shekara da suka kai kimanin dala miliyan US$160, kudaden kuwa da ake kashewa a duk shekara sun kai kimanin dala miliyan 110, kuma habakar tallafi na sama da dala miliyan 100 a bisa watan Junin 2021.

Ƙuduri

Gidauniyar Wiki Foundation nada Ƙudurin ƙarfafawa da kuma shigar da mutane daga sassa daban-daban na duniya wajen tattarawa da kuma haɓaka bayanai na ilimi a ƙarƙashin lasisi ta kyauta ko kuma ajiya don amfanin al'umma, da kuma yaɗa shi ilimin da kyau a sassa daban daban na duniya.

Don tabbatar da wannan ƙudirin, Gidauniyar na samar da kayan aiki na fasaha da na kungiyoyi don tallafawa mambobin al'ummomi wajen haɓaka bayanai akan wiki a cikin harsuna daban daban. Ita Gidauniyar bata ita rubutawa ko ƙirƙirar bayanai akan shafukan wiki da kanta ba. Sai dai Gidauniyar ta na aiki da mutane masu bada gudummawa da kungiyoyin abokan hulɗa kamar su Chaptocin Wikimedia, thematic organizations, user group da dai sauran abokan aiki daga ƙasashe daban daban na duniya, kuma ta yi alƙawari acikin ƙudirinta cewa zata gabatar da bayanai na ilimi masu amfani daga shafukanta ga al'umma kyauta a yanar gizo don wanzuwa na har abada.

Wiki Foundation ta samu ikon sashe 501(c)(3) daga dokar Internal Revenue Code ta Tarayyar Amurka amatsayin ta takasance na taimakon alumma a shekarar 2005. Lambar National Taxonomy of Exempt Entities (NTEE) code shine B60 (Adult, Continuing education). Dokokin foundation ya bayyana jawabin dan karɓa da farfaɗo da bayanai akan ilimi ta bayar dashi ta hanyar daya dace ga duniya baki daya.

Manazarta

Tags:

CaliforniaSan FranciscoTarayyar Amurka

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Israi da Mi'rajiAsma,u WakiliHarshen LatinNejaHaruna KawaguchiUmar Ibn Al-KhattabAhmad Aliyu Al-HuzaifyTarihin falasdinawaEniola AjaoYammacin AsiyaPatrice LumumbaSadiya GyaleIbrahim NiassJahar TarabaIbn RushdShayiAmmar ibn YasirPolandMomee GombeAliko DangoteMasallacin ƘudusIvory CoastMulkin Soja a NajeriyaFord FocusYakubu GowonNuhu PolomaTitanicAustriyaEnugu (jiha)Bauchi (jiha)Dajin shakatawa na YankariJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KanoMaryam HiyanaSahabban AnnabiBarkwanciGiginyaJerin ƙasashen AfirkaSalman KhanRuth SebatindiraRahama SadauGoroUsman Ibn AffanJerin kasashenNomaGumelNasiru KabaraFati WashaDandalin Sada ZumuntaAhmad S NuhuMaƙeraJerin Sunayen Gwamnonin Jihar KatsinaTanimu AkawuTak LondwaShehu ShagariSani SabuluGandun dajin Falgore na tara dabbobin dajiIlimin halayyar yanayiMutuwaGarba DubaTashin matakin tekuHankakaMu'awiyaLabaran gargajiya game da tarihin LGBT a kasashen AfurkaDutsen IdanreIlimin TaurariYaba College of TechnologyMinjibirFalsafaCNNTatari AliBeguwaAbida MuhammadShah Rukh Khan🡆 More