Kannywood

Kannywood ko kuma Hausa Sinima, Ita ce masana'antar fina-finai na Harshen Hausa da ke a arewacin Najeriya.

Cibiyar tana nan a cikin birnin Kano da kuma sauran wasu jahohin Najeriya kamar irin su Jos, Kaduna Katsina da saurana.

KannywoodKannywood
film genre (en) Fassara da cinema by country or region (en) Fassara
Bayanai
Bangare na Nollywood
Suna saboda Kano da cinema of the United States (en) Fassara
Nahiya Afirka
Language used (en) Fassara Hausa
Kannywood
Ali Nuhu Babban Jarumi kuma sarki a kannywood
Kannywood
Hadiza Aliyu Gabon Babbar Jaruma Ce A Kannywood
Kannywood
Momee Gombe Jarumar Kannywood
Kannywood
Hajiya Hadiza Muhammad 'Hadizan Saima'
Kannywood
Jarumi Adam A Zango
Kannywood
Jarumi Kuma Mawaƙi Yakubu Muhammad

Tarihi

Kannywood

Kannywood sunan arone dake nufin sinima a harshen Hausa. Wani ɓangare ne na babbar siniman Najeriya mai suna Nollywood, wanda ya ƙunshi sauran cibiyoyin shirya fina-finai na harsunan Najeriya da dama. Sunan "Kannywood" kalma ce da aka kirkira daga kalmomi biyu; Kano da Hollywood - kamar dai cibiyar Fina-finan Kasar Amurka Hollywood."Kannywood" ta samo asali ne daga karshen shekarur, alif dari tara da casa'in da tara 1990, lokacin da Sanusi Shehu na Mujallar Tauraruwa ya kirkiri kalmar Kannywood sannan kalma tayi fice a matsayi sunan da ake kiran masana'antar a Arewacin Najeriya. An kirkiri kalmar "Kannywood" a shekara ta, 1999, shekaru uku kafin kirkiran kalmar Nollywood.

Waka

Marubuta Waƙoƙi da mawaƙa waɗanda ke shirya ko yin waƙa a finafinan Hausa sun haɗa da Nazifi Asnanic, Naziru M Ahmad, Ali Jita, da Fati Nijar. Umar M Shareef..

Suka

Suka da malaman Musulunci

A shekara ta, 2003, tare da sanuwar kungiyar Izala da kuma hawa karagar mulki na Ibrahim Shekarau, gwamnatin masu tsananin kishin addini na Kano ta fara wani kamfe na nuna adawa ga Kannywood. Yawancin fina-finai da ake ganin ba sa bin tsarin na addini, an tantance su kuma an daure wasu masu shirya su. Wannan ya jawo cikas ga nasarorin da Kannywood ta samu kuma ya ba masana'antar fim ta Kudancin Najeriya damar samun nasarori fiye da ita.

Matsaloli da gwamnati

A cikin shekara ta, 2007, tsiraicin Hiyana : lokacin da faifan batsa na wata fitacciyar 'yar fim ya fito fili ya haifar da mummunan martani daga gwamnatin Islama ta wancan lokacin ta Jihar Kano a karkashin gwamnatin Mallam Ibrahim Shekarau.Ibrahim Shekarau ya nada Babban Darakta a hukumar tace fina-finai, Abubakar Rabo Abdulkareem tare da goyon bayan kungiyar Izala da sauran kungiyoyin masu kishin Islama, an tantance Fina-finan Kannywood da wasu shahararrun masana'antun littattafan soyayya na harshen Hausa, an kuma daure jaruman fim, marubuta da dai sauransu, sannan Gwamna da kansa ya kone Sauran kayan aikin shirye-shirye. A shekara ta, 2011, maye gurbin gwamnatin Islama da mafi sassaucin gwamnati karkashin jagorancin PDP ya haifar da kyakkyawan yanayi ga masana'antar. A shekara ta,2019, biyo bayan sake zaben gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje a matsayin gwamnan jihar Kano, hukumar kula da takunkumi karkashin Sakataren zartarwa, Isma'il Na'abba Afakallahu ta kaddamar da wani sabon kamun na makada da 'yan fim. An kama wani daraktan fim din, Sanusi Oscar, da wani mawaki, Naziru M. Ahmad tare da kai su kotu kan zargin da ake musu na cewa sun saki wakoki ba tare da izinin mai bincike ba. An bayar da belin mutanen biyu(2). Kungiyar adawar ta Kwankwasiyya ta bayyana cewa kamun na da nasaba da siyasa saboda ana daukar wadanda ake zargin a matsayin masu nuna goyon bayan Jam’iyyar ta PDP a zaben da ya gabata..

Duba

Manazarta


Tags:

Kannywood TarihiKannywood WakaKannywood SukaKannywood DubaKannywood ManazartaKannywoodArewacin NijeriyaHarshen HausaJosKadunaKanoKatsinaNajeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Hadi SirikaNijar (ƙasa)Masarautar DauraAllu ArjunTuranciJihar KanoBudurciJerin gidajen rediyo a NajeriyaDalar ZimbabweBarbusheCiwon Kwayoyin HalittaSarakunan Saudi ArabiaTarihin Ƙasar IndiyaBuhariyyaJega, NigeriaAlhusain ɗan AliAmaryaAhmad S NuhuYaƙin UhuduKabaraNura M InuwaKasashen tsakiyar Asiya lTsadaIngilaHussain Abdul-HussainMusulunciAlhajiAbubakar ImamUche MontanaUmar M ShareefHijiraTarayyar AmurkaSokoto (jiha)Abubakar Shehu-AbubakarShamsiyyah SadiDamisaDokoki biyar na kimiyyar ɗakin karatuAlhaji Muhammad Adamu DankaboDabarun koyarwaHJanabaISa AyagiTaimamaRaihana Yar ZaydTauhidiLynette BurgerSudanAnnabi YusufShehu ShagariAtiku AbubakarWikibooksKwalejin BarewaZazzabin RawayaMusa DankwairoFayilFati WashaHarshe (gaɓa)GobirHabbatus SaudaTarihin Waliyi dan MarinaKungiyar AsiriJerusalemRashin jiJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaMaryam Abubakar (Jan kunne)Sumaila🡆 More