Alhaji Muhammad Adamu Dankabo

Alhaji Muhammad Adamu Dankabo (An haife shi a ranar 4 ga watan Afrilu a shekara ta 1942 ya rasu a ranar 4 ga watan Afrilu a shekara at 2002) a karamar hukumar Kabo ta jihar Kano.

Karatu

Yayi karatun Alƙur'ani a garin Kabo. Sannan ya fara karatun firamare a garin gwarzo daga nan ya samu gurbin karatu a makarantar lardi dake garin Kano.

Marigayi ya halarci makarantar horar da aiki jirgin sama ta FTC Kaduna da ta kwaleji BOC da ke kasar Amurka.

Ya samu shaidar difloma ta harkokin kasuwancin sufuri jiragen sama.

Sana'a

Ya sha gwagwarmaya da dama a fannin aiyukan sa daga cikin gida zuwa ƙasashen ƙetare tun daga matsayin me kula da jirgi har ya zamo mai bada abinci ya kuma kai ga matakin mallakar jirgin kansa da kamfanin sa na Kabo Air.

Shuhura

Jarman Kano Adamu Dankabo ya fito da sunan jihar Kano dama Najeriya baki ɗaya a harkar sufurin jirgin sama, saboda wannan hidima tare da gwagwarmaya wacce Dankabo ya yi, ya sanya marigayi martaba Sarkin Kano Ado Bayero ya naɗa shi sarautar Jarman Kano na farko a daular fulanin Kano.

Ya kuma ba shi aikin kulawa da sabuwar gundumar ƙaramar hukumar Kabo da aka kirkiro daga gundumar Gwarzo wanna aiki yayi har Allah ya kari kwanansa a ranar 4 ga watan Aprilun shekarar 2002.

Rasuwa

Marigayi Jarman Kano Alhaji Muhammad Adamu Dankabo ya rasu aranar 4 ga watan Afrilun shekarar 2002 yana da shekara 60. Muhammad Adamu Dankabo ya rasu ya bar iyalin sa da dama.

Manazarta

Tags:

Alhaji Muhammad Adamu Dankabo KaratuAlhaji Muhammad Adamu Dankabo SanaaAlhaji Muhammad Adamu Dankabo ShuhuraAlhaji Muhammad Adamu Dankabo RasuwaAlhaji Muhammad Adamu Dankabo ManazartaAlhaji Muhammad Adamu DankaboKabo

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

MaliJami'ar BayeroDutsen ZumaYakubu Yahaya KatsinaMadatsar Ruwan ChallawaYakubu GowonBet9jaYaƙin BadarPharaohJaffaTarihiWikipidiyaZubar da cikiIraƙiKhalid ibn al-WalidTAJBankNijeriyaGbokoAnnabiMohammed Danjuma GojeKaduna (jiha)Carles PuigdemontMasarautar KatsinaAnnabawa a MusulunciHong KongUsman Ibn AffanBuzayeBayajiddaSiyasaManchester City F.C.Omar al-MukhtarJerin Sunayen Gwamnonin Jihar JigawaTsibirin BamudaShamsiyyah SadiKabejiMarizanne KappJimaAlhassan DantataAnnabi IsaAbdul Rahman Al-SudaisISBNJapanLehlogonolo TholoLilin BabaAyislanTsakaKanjamauSudan ta KuduSam DarwishSadarwaYobeHannatu MusawaAbincin HausawaZanzibarZaboAbubakar GumiJafar ibn MuhammadUwar Gulma (littafi)Jahar TarabaShams al-Ma'arifMieke de RidderSarauniya AminaFati WashaTatsuniyaDauramaKogiGawasaFalalan Salatin Annabi SAWTekun AtalantaƘur'aniyyaAl-QaedaAbubakar Rimi🡆 More