Shu'aibu Ahmed Abbas Wanda aka fi sani da Lilin baba (an haife shi a ranar 2 gawatan Janairu shekara ta 1992), mawaƙin Najeriya ne, marubuci, mai rikodin, ɗan wasan fim kuma ɗan kasuwa.
Lilin Baba ya yi fice a masana’antar shirya fina-finan Kannywood saboda rawar da ya taka a fim ɗinsa na farko mai suna Hauwa Kulu. An zabe shi a City People Entertainment Awards na 2018 Arewa Most Promising Music Act of the Year. Ya lashe kyautar Arewa Best RnB Music Act of the Year 2019 a kyautar City People Entertainment Awards.
Lilin Baba | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Gwoza da Jihar Borno, 2 ga Janairu, 1992 (32 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | Jarumi, ɗan wasan kwaikwayo, mai tsara fim, entrepreneur (en) da mawaƙi |
A ranar 18 ga watan yuni, 2022 Jarumin ya auri jarumar Kannywood wacce aka sani da Ummi Rahab.
Shekara | Kyauta | Rukuni | Sakamako |
---|---|---|---|
2019 | City People Entertainment Awards | style="background: #99FF99; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="duhoc-ha yes table-yes2"|Lashewa | |
2018 | City People Entertainment Awards | style="background: #FDD; color: black; vertical-align: middle; text-align: center; " class="duhoc-ha no table-no2"|Ayyanawa |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Lilin Baba, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.