Kiristanci

Kiristanci Addini ne na Nasara wanda suka haɗa shi a kowane lungu na Duniya ta hanyar yaki, da wa'azi ga duk jama'ar da suka tunkara.

Kuma Addinin kiristanci Addini ne wanda mutane su kayi imanin cewar Allah ɗaya ne, amma sun fi bada fifikon cewar Yesu almasihu ɗan Allah ne.wanda a Addinin Musulunci ake ambatar sa da Annabi Isa (A.S). Kiristoci sun dogara ne ga Injila wato Baibûl a duk abinda sukeyi. Kiristanci addini ne wanda yayi ƙaurin suna a Duniya kuma ya na ƙumshe da ɗariƙoki da dama kamar su: Katolika, Protestan da sauran su.

Kiristanci
Kiristanci
Founded 33
Mai kafa gindi Isa Almasihu, Maryamu, mahaifiyar Yesu, Bulus Manzo da 1 Bitrus
Classification
Practiced by Kirista
Branches Western Christianity (en) Fassara
Eastern Christianity (en) Fassara
Christian denominational family (en) Fassara
Christian denomination (en) Fassara
Christian movement (en) Fassara
Kiristanci
Baibûl mai tsarki da gicciye
Kiristanci
Gicciye babbar alamar addinin kirustanci

Al'adun kiristanci

Manazarta

Tags:

AllahAnnabiBaibûlKiristaMusulunci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Ilimin TaurariHauwa MainaJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Nils SeethalerHafsat ShehuNazifi AsnanicNamenjKarayeGaurakaHalima Kyari JodaGaisuwaSahabi Alhaji YaúHawan dabaCherise WilleitUmaru MutallabJerin Gwamnonin Jahar SokotoAlassane OuattaraAdele na PlooyImam Malik Ibn AnasUsman Ibn AffanJenna DreyerBobriskyAnnabi IbrahimFlorence AjimobiAbdulbaqi Aliyu JariMaryam BoothRimiJerin Sunayen Gwamnonin Jihar BornoHaboHausa BakwaiMuhammadu BuhariWiki FoundationJerin ƙauyuka a jihar BauchiNura M InuwaBOC MadakiUnilever Nigeria PlcMariske StraussAbujaAuren HausawaEbonyiBayajiddaHausa–FulaniKifiHamzaFilmMadinahFuruciYolande SpeedyCiwon Daji na Kai da WuyaState of PalestineMuhammad Bello YaboAmurka ta ArewaMurtala MohammedShahoHassan Sarkin DogaraiMuhammad AliBidiyoAliko DangoteBashir Aliyu UmarJanabaSallar Matafiyi (Qasaru)Abdulrasheed BawaShugaban GwamnatiYarbawaGuguwaAishwarya RaiTarihin Waliyi dan MarinaKatagumSiriya🡆 More