Nazifi Asnanic: Mawaƙin Hausa

Nazifi Abdulsalam YusufNazifi Abdulsalam (Taimako·bayani) (An haife shi a ranar 2 ga watan Fabrairun shekara ta dubu daya da Dari Tara da tamanin da biyu 1982) wanda aka fi sani da suna Nazifi Asnanic mawaƙi ne a Najeriya, marubucin waƙa, darakta, kuma furodusa.

An haifeshi a Garmin kano kuma ya girma a garin Kano . Nazifi Asnanic galibi ana kiran sa da sunan Nazifi Asnanic, an san shi a matsayin ɗaya daga cikin hazikan mawakan Hausa a kowane lokaci a tarihin Kannywood.Ya sami lambobin yabo da gabatarwa ciki har da City People Entertainment Awards a matsayin fitaccen mawaƙi a shekara ta dubu biyu da sha hudu 2014. Yana kuma daga cikin jaruman Kannywood da suka samu lambar yabo daga gwamnatin jihar Zamfara ta Nijeriya saboda gagarumin kokarinsu da gudummawar da suka bayar wajen hada kan al'adun Hausawa. Nazifi Asnanic ya fito, ya shirya, kuma ya bada umarni yawan lambobin fim a Kannywood.

Nazifi Asnanic: Aiki, Wakoki, Fina finai Nazifi Asnanic
Rayuwa
Haihuwa jihar Kano, 8 ga Janairu, 1985 (39 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Harsuna Turanci
Hausa
Larabci
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a Jarumi, mawaƙi da producer (en) Fassara
Imani
Addini Musulunci

Aiki

Nazifi Abdulsalam Yusuf (Nazifi Asnanic) ya fara harkar waka ne a farkon shekara ta 2000. A shekara ta 2002, ya bar faifan sa na farko da wakoki 10 ciki har da Dawo Dawo . Ya dauki hankalin darakta, kuma Furodusa kamar Ali Nuhu da Aminu Saira inda ya yi waka don shirya FKD da Saira Fina-Finan a cikin Ga Duhu Ga Haske da Sai Wata Rana . Nazifi Asnanic ya sake fitar da faya-fayai 10, kuma ya sayar da kwayoyi miliyan a Najeriya da ma duniya baki daya wanda hakan ya sa ya zama daya daga cikin mafiya nasara a Kannywood. Ban da rera waka da kida, Nazifi ya shirya finafinai da yawa kamar Rai da Buri, Shu'uma, Ba'asi da sauransu.

Wakoki

  • Labarina (2009)
  • Daga Ni Sai Ke (2010)
  • Bunjuma (2011)
  • Dan Marayan Zaki (2012)
  • Dakin Amarya (2013)
  • Rayuwa (2014)
  • Kambu
  • Ruwan Zuma '' (2013) ''
  • Abu uku

Fina finai

Fim Shekara
Bilkisu Mai Gadon Zinari ND
Dare Da Yawa ND
Ga Fili Ga Mai Doki ND
Indai Rai ND
Kallo Daya ND
Makauniyar Yarinya ND
Miyatti. . . Miyatti ND
Almajira 2008
Jamila Da Jamilu 2009
Mata Da Miji 2010
Ga Duhu Da Haske 2010
Muradi 2011
Rai Da Buri 2011
Toron Giwa 2011
Dan Marayan Zaki 2012
Dare Daya 2012
Gaba Da Gabanta 2013
Lamiraj 2013
Rayuwa Bayan Mutuwa 2013
Shu'uma 2013

Manazarta

 

Tags:

Nazifi Asnanic AikiNazifi Asnanic WakokiNazifi Asnanic Fina finaiNazifi Asnanic ManazartaNazifi AsnanicAbout this soundFile:Ha-Nazifi Abdulsalam Yusuf.oggHa-Nazifi Abdulsalam Yusuf.oggHausaHausawaKannywoodKanoNijeriyaWikipedia:TaimakoZamfaraƊan Nijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Muhammad YusufUba SaniCJMohammed Badaru AbubakarSalman bin Abdulaziz Al SaudJahar TarabaBenue (jiha)Aliyu Magatakarda WamakkoDageUmaru Musa Yar'AduaJihar RiversDamaturuPort HarcourtShehu SaniAbu Ubaidah ibn al-JarrahSani AbachaNorwayAbdulbaqi Aliyu JariHezbollahTSlofakiyaAyabaZainab AhmedTurkiyyaAtiku AbubakarMinnaKairoKanoSallar Matafiyi (Qasaru)Sunayen Kasashen Afurka da Manyan Biranansu da kuma Tutocinsu TutocinsuSokoto (birni)Hafsat GandujeTarihin NajeriyaAlaskaRashMaryam YahayaAdamu AlieroKievErnest ShonekanMasallacin ƘudusSalman KhanHijira kalandaAnambraJerin ƙauyuka a jihar SakkwatoBauchiCiwon Daji na Kai da WuyaGombe (jiha)Mansura IsahNelson MandelaƘur'aniyyaMuammar Gaddafi1976HCiwon hanta1995Ibn SinaAl-NawawiMasarautar AdamawaHujra Shah MuqeemOsloYakubu MuhammadPolandTarihin Kasar SinMogakolodi NgeleKhomeiniDublinHarshen Karai-KaraiMaldivesJinin Haida🡆 More