Jiha Kano: Jiha a Najeriya

Jihar Kano jiha ce da take a Arewa Maso Yammacin ƙasar Najeriya.

Tana da yawan faɗin ƙasa kimanin kilomita murabba’i 20,131 da yawan jama’a miliyan sha ɗaya da dubu hamsin da takwas da ɗari uku (a kiyasin shekarar 2011). Babban Birnin jihar shi ne birnin Kano]. Abba Kabir Yusuf ne gwamnan jihar tun daga zaɓen shekarar 2023 har zuwa yau. Ya sami matakin zama gwamna ne a jam'iyyar ''new nigerian people party'' (NNPP). Mataimakin gwamnan shi ne Aminu Abdussalam Gwarzo. Aminu Ado Bayero shi ne Sarkin Kano daga ranar 9 ga watan Maris, 2020 zuwa rana maikamar ta yau. Dattijan jihar sun haɗa da; Aminu Kano, Maitama Sule, Sani Abacha, Murtala Mohammed.

Jiha Kano: Jiha a NajeriyaKano
Jiha Kano: Jiha a Najeriya Jiha Kano: Jiha a Najeriya
Jiha Kano: Jiha a Najeriya

Wuri
Jiha Kano: Jiha a Najeriya
 11°30′N 8°30′E / 11.5°N 8.5°E / 11.5; 8.5
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Kano
Yawan mutane
Faɗi 16,076,892 (2016)
• Yawan mutane 798.61 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 20,131 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi Arewacin Najeriya
Ƙirƙira 27 Mayu 1967
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Majalisar Zartarwa ta Jihar Kano
Gangar majalisa Zauren yan majalisar dokokin Jihar Kano
• Gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 NG-KN
Jiha Kano: Jiha a Najeriya

Manazarta

Tags:

Abba Kabir YusufAminu Ado BayeroAminu KanoMaitama SuleMurtala MohammedNajeriyaNasiru GawunaSani Abacha

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Tsibirin BamudaKanunfariRogo (ƙaramar hukuma)Sule LamidoAnnabiYakubu GowonHarsunan NajeriyaIspaniyaJahar TarabaSadiya Umar FarouqAsusun Amincewa na Mata na NajeriyaƘabilar KanuriVictoria Scott-LegendreDiana Hamilton (makaɗiya)Aliyu AkiluAshleigh Moolman PasioCiwon sanyiAbba Kabir YusufAmen Edore OyakhireTuranciFarisKa'idojin rubutun hausaBauchi (birni)Olusegun ObasanjoBuhariyyaSautiDalaPaulinus Igwe NwaguAsturaliyaLisa-Marié kwariAbubakar Adam IbrahimJerin shugabannin ƙasar NijeriyaGuinea-BissauTaimamaYadiyaHadisiƘananan hukumomin NijeriyaAlamomin Ciwon DajiMaganin GargajiyaKambodiyaAnnabi YusufMalmoJerin ƙauyuka a jihar KebbiYahaya BelloAsiyaJerin shugabannin ƙasar NijarMaulidi2012Jerin ƙasashen AfirkaSallar Idi BabbaOmkar Prasad BaidyaCarles PuigdemontDhieu DeingDinare na LibyaZulu AdigweKatsina (jiha)YaƙiAjamiMajalisar Dattijai ta NajeriyaSalim SmartNejaMangoliyaThe Bad Seed (film 2018)SiriyaBilkisuRand na Afirka ta KuduIbrahim ShekarauZumunciMuhammadu DikkoGaisuwaNigerian brailleTurareTakaiHawan jiniAski🡆 More