Jigawa: Jiha a Nijeriya

Jigawa Jiha ce dake Arewa maso Yammacin Tarayyar Najeriya.

An kafa jihar Jigawa ne a ranar 27 ga watan Agustan 1991 daga jihar Kano a lokacin mulkin Janar Ibrahim Badamasi Babangida. Babban birnin jihar shi ne Dutse. Jigawa ta yi iyaka da Jamhuriyar Nijar da jihohin Yobe a arewa maso gabas, Bauchi a kudu maso gabas da kudu, Kano a kudu maso yamma da kuma.

Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, HarsunaJigawa
Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna
Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna

Wuri
Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna
 12°00′N 9°45′E / 12°N 9.75°E / 12; 9.75
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya

Babban birni Dutse
Yawan mutane
Faɗi 6,000,163 (2016)
• Yawan mutane 259.14 mazaunan/km²
Harshen gwamnati Turanci
Labarin ƙasa
Yawan fili 23,154 km²
Sun raba iyaka da
Bayanan tarihi
Mabiyi jihar Kano
Ƙirƙira 27 ga Augusta, 1991
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa Majalisar zartaswa ta Jihar Jigawa
Gangar majalisa Zauren majalisar dokokin jihar Jigawa
Bayanan Tuntuɓa
Lambar aika saƙo 720001
Kasancewa a yanki na lokaci
Lamba ta ISO 3166-2 NG-JI
Wasu abun

Yanar gizo jigawastate.gov.ng
Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna
Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna
Jigawa garin dutse
Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna
Bikin al'adar Fulani na Shadi (Soro) a garin Kantoga
Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna
Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna
Rimgim gate
Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna
gidan gwamnatin jihar jigawa
Katsina arewa maso yamma. 

Tattalin Arziki

Tattalin Arzikin Jihar Jigawa yana da alaƙa da ayyukan ɓangaranci na yau da kullum tare da aikin noma a matsayin babban aikin tattalin arziki. Fiye da kashi 80% na al'ummar jihar sun tsunduma cikin noma da kuma kiwon dabbobi. Ana gudanar da ciniki da kasuwanci na kanana da matsakaita, musamman a harkar noma, kiwo da sauran kayayyakin masarufi. Jigawa ta shahara a fannin Noma da kiwo, Manyan amfanin gona na jihar sun haɗa da gyaɗa, dawa, gero, shinkafa, Ridi, da kuma Zoɓo (yakuwa).a fannin kiwo kuma, Kiwon shanu, awaki, da tumaki ya yaɗu sosai a jihar.

Faɗin Ƙasa da yawan Jama'a

Jihar Jigawa Tana da faɗin ƙasa kimanin muraba'in kilomita dubu ashirin da uku, da ɗari da hamsin da huɗu (23,154) da yawan jama’a kimanin miliyan biyu da dubu ɗari takwas da ashirin da tara da ɗari tara da ashirin da tara (ƙidayar yawan jama'a shekara ta 1991). Babban birnin jihar shi ne Birnin Dutse.

Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna
Fadar masarautar hadejiya

Jihar Jigawa tana da iyaka da jihohi huɗu dake Najeriya, su ne: jahar Bauchi, jahar Kano, jahar Katsina,da kuma Yobe. .

Harsuna

Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna 
Yaren Jigawa shine, Hausa

Jigawa wani sassa ne na ƙasar , a Arewa maso yammacin Nigeria .Hausa hausawa sune mafi rinjaye a jihar Jigawa sannan akwai Fulani da Mangawa da Badawa da Ngizimawa wadanda yarukan kanuri ne. Mafiyawancin su suna a ƙananan hukumomin Birniwa, Guri da Kiri kasamma.

.Hadeja.

Jigawa: Tattalin Arziki, Faɗin Ƙasa da yawan Jamaa, Harsuna 
Hadeja jahar jigawa

.

Masarautu

Tsarin masarautar gargajiya a Jihar ya kasu zuwa masarautu guda biyar kowacce tana da basaraken gargajiya mai suna sarki (sarki) da yake gudanarwa tare da Hakimai da dagatai da masu unguwanni suna taimaka musu. Sarakuna da Hakimai, ba kamar sauran masu rike da madafun iko ba, ba sa gudanar da harkokin siyasa, sai dai a matsayin masu kula da al’adu da masu ba gwamnati shawara kan harkokin gargajiya da na addini. Duk sarakunan masu rike da mukamai ne ajin farko.

  • MASARAUTAR HADEJIA
  • MASARAUTAR GUMEL
  • MASARAUTAR DUTSE
  • MASARAUTAR RIGIM
  • MASARAUTAR KAZAURE

GWAMNONI

https://en.m.wikipedia.org/wiki/List_of_governors_of_Jigawa_State

Ƙananan Hukumomi

Jihar Jigawa tana da ƙananan Hukumomi guda ashirin da bakwai (27). Kananan Hukumomin kuwa su ne:

Bibiliyo

  • Bello, Ahmadu, Sir, a shekara ta 1910-1966. (1999). Alhaji Sir Ahmadu Bello, Sardauna of Sokoto : his thoughts and vision in his own words : selected speeches and letters of the great leader. Nchi, Suleiman Ismaila, Mohammed, Samai̕la Abdullahi. Makurdi: Oracle. ISBN 978-34637-2-1. OCLC 44137937.

Manazarta

Jihohin Najeriya
Babban birnin tarayyar (Abuja) | Abiya | Adamawa | Akwa Ibom | Anambra | Bauchi | Bayelsa | Benue | Borno | Cross River | Delta | Ebonyi | Edo | Ekiti | Enugu | Gombe | Imo | Jigawa

Kaduna | Kano | Katsina | Kebbi | Kogi | Kwara | Lagos | Nasarawa | Neja | Ogun | Ondo | Osun | Oyo | Plateau | Rivers | Sokoto | Taraba | Yobe | Zamfara

/gallery>

Bibiliyo

  • Bello, Ahmadu, Sir, a shekara ta 1910-1966. (1999). Alhaji Sir Ahmadu Bello, Sardauna of Sokoto : his thoughts and vision in his own words : selected speeches and letters of the great leader. Nchi, Suleiman Ismaila, Mohammed, Samai̕la Abdullahi. Makurdi: Oracle. ISBN 978-34637-2-1. OCLC 44137937.

Manazarta

Tags:

Jigawa Tattalin ArzikiJigawa Faɗin Ƙasa da yawan JamaaJigawa HarsunaJigawa Ƙananan HukumomiJigawa BibiliyoJigawa ManazartaJigawa BibiliyoJigawa ManazartaJigawaDutseNajeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Kwalejin Fasahar Lafiya ta Jihar Anambra, ObosiAl-Nasa'iUsama dan ZaydBidiyoHukumar Hisba ta Jihar KanoSokoto (birni)Malam MadoriDokiKagaraAminu Ibrahim DaurawaMasallacin tarayyar NajeriyaMamman ShataCiwon Daji Na BakaLibyaMerid Wolde AregayNomaKatsina (jiha)Ƙofar MarusaTarihin Waliyi dan MarinaGafiyaMaganin gargajiyaTwitterAbubakar Tafawa BalewaAhmadu BelloAnnabi SulaimanAbubakar Shehu-AbubakarBeguwaMalamiDuniyaMargaret OguntalaJanabaMagaryaNuhuKanayo O. KanayoJerin ƙauyuka a jihar YobeBilkisuAsari-DokuboNational Orthopaedic Hospital, EnuguBayajiddaNew DelhiYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948Salma ParallueloAdo BayeroHausawaStanley OcittiNikahMusulmiBornoRamsey NouahBudurciGabas ta TsakiyaWikipidiyaFuruciCiwon daji na hantaYanar gizoMai Mala BuniKimiyya da fasahaBukukuwan hausawa da rabe-rabensuAbubakar Bashir MaishaddaIndiyaYarukan kudancin BauchiJigawaImam Malik Ibn AnasSadiya GyaleHarshen LatinMaryam YahayaKashi🡆 More