Sule Lamido: Dan Siyasar Najeriya

Sule Lamido (An haife shi a ranar 30 ga watan Augustan shekarar 1948) ya taɓa zama ministan harkokin wajen Nijeriya daga shekarar 1999 zuwa shekara ta 2003.

Daga bisani ya nemi takara kuma aka zaɓe shi Gwamnan Jihar Jigawa a watan Afurilun shekarar 2007. Dan Jam'iyar People's Democratic Party (PDP) ne, kuma ya nemi zaɓe a takara ta biyu a shekarar 2011. A shekarar 2015 an gurfanar da shi da ‘ya’yansa maza bisa zargin satar kuɗaɗen gwamnati da EFCC ta yi.

Sule Lamido: Iyali, Siyasa, Bibilyo Sule Lamido
gwamnan jihar jigawa

29 Mayu 2007 - 29 Mayu 2015
Ibrahim Saminu Turaki - Badaru Abubakar
Ministan harkan kasan waje

1999 - 2003
Ignatius Olisemeka (en) Fassara - Oluyemi Adeniji
Rayuwa
Haihuwa Birnin Kudu, 30 ga Augusta, 1948 (75 shekaru)
ƙasa Najeriya
Ƙabila Hausawa
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Government College, Birnin Kudu
Kwalejin Barewa
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Mai wanzar da zaman lafiya
Imani
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Sautin Muryar Alhaji Sule Lamido

Iyali

Matarsa Amina Sule Lamiɗo an haife ta a shekarar 1973 a Hausari Quarters Maiduguri. Ta kasance ma’abociyar addini ce wadda hakan yasa bata ɓoye daga idon duniya ba. Ta yi makarantar Irshad Primary Islamiyya (1980-1986) sannan post primary Academic a Junior Arabic Secondry School Sumaila (1988-1991).

Siyasa

Sule Lamido ya riƙe muƙamin ministan waje tsakanin 1999-2003. An zabeshi a matsayin gwamnan Jihar Jigawa a shekara ta 2007 an kuma sake zabarsa a shekarar 2011 zuwa 2015. sule lamido yayi shekara takwas yana mulkin gwamna a jahar jigawa, karkashin jam’iyar PDP kuma ya nemi takaran shugaban kasa a shekara ta 2019.

Bibilyo

  •  Kabir, Hajara Muhammad. Northern women development. [Nigeria]. ISBN 978-978-906-469-4. OCLC 890820657.

Manazarta

Tags:

Sule Lamido IyaliSule Lamido SiyasaSule Lamido BibilyoSule Lamido ManazartaSule LamidoJigawaNijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Iyakar Najeriya da NijarTarabaJerin ƙauyuka a jihar KebbiMusa DankwairoAbubakarDurbarImam Al-Shafi'iAdolf HitlerRuwandaRichard ThompsonNguruNew ZealandGirka (ƙasa)Duniyar MusulunciAdo BayeroAbba el mustaphaImam Malik Ibn AnasMadridSheik Umar FutiAhmad Mai DeribeJapanHauwa Ali DodoAnnabi SulaimanHakar ma'adinaiAdo GwanjaNafisat AbdullahiGwamnatiTsadaBarcelonaGabas ta TsakiyaAbba Kabir YusufKubra DakoLesothoRimiShu'aibu Lawal KumurciNicki MinajSaratu GidadoMercy ChinwoIsra'ilaWikiquoteDaniel Dikeji MiyerijesuTarihin Annabawa da SarakunaAishwarya RaiRijiyar ZamzamIranKatsina (jiha)Jerin ƙasashen AfirkaYaƙin Duniya na IZinareAnnabawaSaratu Mahmud Aliyu ShinkafiNepalTarihin AntarcticaMusulunciIbrahim ZakzakyNasarawaSarakunan Gargajiya na NajeriyaYakubu MuhammadSarajevoMahmood shahatHadiza MuhammadLithuaniaKyaututtukan Najeriya PitchBiochemistryYahudawaFuntuaMasarautar DikwaAikatauKimiyyaCiwon Daji Na BakaManjaShams al-Ma'arifMansura Isah🡆 More