Nasarawa Ƙaramar hukuma ce a Jihar Kano, Nijeriya.
Tana ɗaya daga cikin manyan birane na Jihar Kano, sannan kuma Nasarawa na ɗaya daga cikin manyan gurare masu tarin ma'aikatun gwamnatin Jihar Kano. Cibiyar karamar hukumar Nasarawa na nan a garin Bompai, Kano.
Nasarawa | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jiha | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 34 km² |
Ƙaramar hukumar Nasarawa na da girman kimanin 34 km2 tare da yawan jama'a mutum 678,669 dangane da kidayar shekara ta 2006. Tana da lamban wasika kamar haka 700.
Ƙofan Nasarawa kofa ce da ke ɗauke da wurare kamar Gadar Nasarawa wacce tsohon gwamna kano kuma sanata Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya kashe miliyoyin nairori wajen ginata.
Kananan Hukumomin Jihar Kano |
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Nasarawa (Kano), which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.