Kumbotso: Karamar hukuma sannan gari ne a jihar Kano, Najeriya

Kumbotso ƙaramar hukuma ce dake a Jihar Kano, Nijeriya.

Kumbotso tana da mazaɓu guda goma sha ɗaya (11) su ne kamar haka: Mazaɓar Kumbotso, Panshekara, Chiranchi, Chalawa, Ɗan Maliki, Gurin Gawa, Na'ibawa, Unguwar Rimi, Kureken Sani, Mariri da Yan Shana.

Kumbotso: Karamar hukuma sannan gari ne a jihar Kano, NajeriyaKumbotso

Wuri
 11°53′17″N 8°30′10″E / 11.8881°N 8.5028°E / 11.8881; 8.5028
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 158 km²
Tsarin Siyasa
Majalisar zartarwa supervisory councillors of Kumbotso local government (en) Fassara
Gangar majalisa Mazaɓar kumbotso
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Tarihi

Labarin Ƙasa

Garin Kumbotso na zaune a 11° 5' s -12°N da longitude 8° 24' W to 8° 40' E. Tana ɗaya daga cikin ƙananan hukumomin Jihar Kano, ta haɗa yanki da Madobi daga kudu da yamma,daga arewa-maso yamma da garin Rimin gado sannan daga arewa da garin Gwale sannan da gabas da ƙaramar hukumar Tarauni..

Manazarta


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi

Tags:

Jihar KanoNijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

CNNMorellRundunonin Sojin NajeriyaAbdulmumini Kabir UsmanKano (birni)KareBagdazaFati MuhammadTuwon masaraCututtukan jiniNasarawaShuwakaHajara UsmanYobeAhmad S NuhuKanjamauAllahNapoleonMasallacin AnnabiShehu ShagariAliyu Ibn Abi ɗalibGoogleJami'ar Ahmadu BelloJika Dauda HalliruRukunnan MusulunciKaduna (jiha)Kasar YarbawaWilliams UchembaUwar Gulma (littafi)Jerin Sarakunan KanoKalaman soyayyaGiginyaSaratu GidadoGashuaFrancette Razafindrakoto HarifanjaSenegalShayiAbdullahi BayeroZaben Gwamnan Jihar Kano 2023Cristiano RonaldoMaruruMuhammad Ibn Musa AlkhwarizmiTurareShahrarrun HausawaAli NuhuHannatu MusawaShehu SaniKanoQatarTarihin Gabas Ta TsakiyaMaryam Abdullahi BalaZazzabin RawayaBatsariAbdulsalami AbubakarZubar da cikiYaƙin Duniya na IAnnabi IshaqShuaibu KuluNajeriyaCarles PuigdemontUsman Ibn AffanKajal AggarwalSulluɓawaHabaiciBurkina FasoBauchi (jiha)Jamila NaguduImam Al-Shafi'iAhmed MusaUmar M ShareefUsman Dan FodiyoFaransaAl'ada🡆 More