Gwarzo: Ƙaramar hukuma a Nigeria

Gwarzo ƙaramar hukuma ce a jihar Kano a Najeriya.

Hedkwatarta tana cikin garin Gwarzo.

Gwarzo: Ƙaramar hukuma a NigeriaGwarzo
Gwarzo: Ƙaramar hukuma a Nigeria

Wuri
 11°55′N 7°56′E / 11.92°N 7.93°E / 11.92; 7.93
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 393 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Gwarzo: Ƙaramar hukuma a Nigeria
Shagon siyayya a Gwarzo

Tana da yanki 393 km2 da yawan jama'a 2 kamar a ƙidayar shekara ta 2006.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 704.

Ƙaramar hukumar Gwarzo tana da adadin gundumomi guda goma su ne kamar haka;

  • Getso
  • Gwarzo
  • Jama'a
  • Kara
  • Kutama
  • Lakwaya
  • Madadi
  • Mainika
  • Sabon Birni
  • Unguwar Tudu

Manazarta


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi

Tags:

Kano (jiha)NajeriyaƘananan hukumomin Najeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Marsha CoxJa'afar Mahmud AdamMaryam HiyanaBernadette CostonGobirMaryam NawazFulaniManiyyiCoca-colaRukuninSufiyyaAnnabawaAttahiru BafarawaIfẹIsrai da Mi'rajiSarajevoTukur Yusuf BurataiMadridFassaraKanuriRanoAli NuhuFinlandSaudi ArebiyaShahoSheikh Ibrahim KhaleelAustriyaSallar NafilaAnnabi IsahAhmad Mai DeribeCibiyar DanquahAtiku AbubakarLisbonJakiFalasdinuTuraiBaburaIspaniya1997Cyrus the GreatTarihin Ƙasar IndiyaSan FranciscoPakistanAshiru NagomaJamila NaguduKabiru GombeJimlaBBC HausaAnguluCanjin yanayiEritreaKiran SallahZainab AbdullahiCutar AsthmaJerin shugabannin ƙasar NijeriyaRagoBenue (jiha)Tunde OnakoyaKano (jiha)Babban shafiNew YorkTantabaraTaliyaJerin ƙasashen AfirkaMuhammadu BelloManyan Fina-finan Masar 100 na Bibliotheca AlexandrinaSallar GaniKolombiyaGoribaTaiwanZumunci🡆 More