Kano Nasarawa

Nasarawa Ƙaramar hukuma ce a Jihar Kano, Nijeriya.

Tana ɗaya daga cikin manyan birane na Jihar Kano, sannan kuma Nasarawa na ɗaya daga cikin manyan gurare masu tarin ma'aikatun gwamnatin Jihar Kano. Cibiyar karamar hukumar Nasarawa na nan a garin Bompai, Kano.

Kano NasarawaNasarawa
Kano Nasarawa

Wuri
 11°58′37″N 8°33′45″E / 11.9769°N 8.5625°E / 11.9769; 8.5625
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 34 km²
Kano Nasarawa

Ƙaramar hukumar Nasarawa na da girman kimanin 34 km2 tare da yawan jama'a mutum 678,669 dangane da kidayar shekara ta 2006. Tana da lamban wasika kamar haka 700.

Wurare

Kano Nasarawa 
Kofar Nasarawa -Birnin Kano

Ƙofan Nasarawa kofa ce da ke ɗauke da wurare kamar Gadar Nasarawa wacce tsohon gwamna kano kuma sanata Dr Rabiu Musa Kwankwaso ya kashe miliyoyin nairori wajen ginata.

Manazarta


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi

Tags:

Jihar KanoNijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

TsaftaAtiku AbubakarZaben Gwamnan Jihar Adamawa 2023Ciwon zuciyaTekuMatsalar damuwaGuba na zaibaFalalar Azumi Da HukuncinsaMaratiDamaturuKalabaNasarar MakkaBuddhaPharaohAliyu Magatakarda WamakkoHanafiyyaAbubakar D. AliyuJerin ƙauyuka a jihar BauchiNana Asma'uHadiza MuhammadCiwon hantaMohammed Umar BagoGrand PGiginyaLaberiyaSatoshi NakamotoMutuwaJerin sunayen Allah a MusulunciBello TurjiSwitzerlandHaɗejiyaJabir Sani Mai-hulaSenegalOmanAllu ArjunGaisuwaMuhammad ibn al-UthaymeenHannatu BashirBenin City (Birnin Benin)Kano (jiha)David MarkAbu Sufyan ibn HarbAlwalaAbd al-Aziz Bin BazOshodi-IsoloCarles PuigdemontZaben Gwamnan Jahar Zamfara 2023ManhajaGobirJakiBBC HausaKamaruKebbiHujra Shah MuqeemAyo FasanmiAhmad JoharRashaMajalisar Masarautar KanoKashim IbrahimAlhassan DoguwaПBayajidda2023TantabaraJerin shugabannin jihohin NajeriyaMaryam MalikaUSaudi ArebiyaBeninKulawar haihuwaKacici-kacici🡆 More