David Alechenu Bonaventure Mark ko kawai An fi saninsa da David Mark, GCON (An kuma haife shi a watan Afrilun shekara ta alif ɗari tara da arba'in da takwas 1948A.C) a Karamar Hukumar Otukpo, Jihar Benue, Najeriya) tsohon sojan Najeriya ne mai ritaya, kuma Dan siyasa ne.
Ya zama Shugaban Majalisar Dattawan Najeriya daga shekarar, 2007 zuwa shekarar, 2015, kuma sanata ne daga Jihar Benue. Ya kasance Dan jam'iyar People's Democratic Party (PDP) ne. kafin zamansa sanata, Mark yayi Gwamnan soji a Jihar Niger daga shekarar, 1984 zuwa shekarar, 1986 kuma ya rike mukamin ministan sadarwan Nijeriya.
David Mark | |||||||||
---|---|---|---|---|---|---|---|---|---|
5 ga Yuni, 2007 - 6 ga Yuni, 2015 ← Ken Nnamani - Bukola Saraki →
3 ga Yuni, 1999 - 9 ga Yuni, 2019 ← Ameh Ebute - Abba Moro → District: Benue South
ga Janairu, 1984 - 1986 ← Awwal Ibrahim - Aisha Pamela Sadauki →
1984 - 1986 | |||||||||
Rayuwa | |||||||||
Haihuwa | Zungeru, 8 ga Afirilu, 1948 (75 shekaru) | ||||||||
ƙasa | Najeriya | ||||||||
Karatu | |||||||||
Makaranta | Jami'ar Tsaron Nijeriya | ||||||||
Harsuna | Turanci Hausa Pidgin na Najeriya | ||||||||
Sana'a | |||||||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||||||
Kyaututtuka | gani | ||||||||
Digiri | Janar | ||||||||
Imani | |||||||||
Addini | Kiristanci | ||||||||
Jam'iyar siyasa | Peoples Democratic Party (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article David Mark, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.