Mohammed Umar Bago

Mohammed Umar Bago an haife shi a ranar 22 ga watan Fabrairu shekara ta alif 1974, a garin Minna da ke jihar Niger a Najeriya, Kuma cikakken Banufe ne, dan siyasa a Najeriya.

Shi ne danmajalisan mai wakiltan yankin Chanchaga a majalisan taraiyyan Najeriya. Ya nimi kujeran kakakin majalisan taraiyan Najeriya, Kuma ya samu sakamako na biyu yayin da Femi Gbajabiamila ya lashe zaben a shekara ta dubu biyu da shatara (2019). Sannan kuma cikakken dan jam'iyar All Progressive Congress wato (APC).

Mohammed Umar Bago Mohammed Umar Bago
Gwamnan jahar Niger

2023 -
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

11 ga Yuni, 2019 -
District: Chanchaga
mamba a majalisar wakilai ta Najeriya

6 ga Yuni, 2015 -
Rayuwa
Haihuwa Minna, 22 ga Faburairu, 1974 (50 shekaru)
ƙasa Najeriya
Karatu
Makaranta Jami'ar Jos
Jami'ar Ambrose Alli
Jami'ar Usmanu Danfodiyo
Jami'ar Calabar
Harsuna Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da Ma'aikacin banki
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa Action Congress of Nigeria (en) Fassara
All Progressives Congress

Manazarta

Tags:

All Progressives CongressChanchagaFemi GbajabiamilaMinnaNijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Azumi a MusulunciAbu DawoodSallar NafilaBulus ManzoAliyu Ibn Abi ɗalibNigerian Civil ServiceSadi Sidi SharifaiAmfanin Man HabbatussaudaRakiya MusaMaɗigoSana'o'in Hausawa na gargajiyaIbrahim NiassOlusegun ObasanjoKazaureBishiyaImam Al-Shafi'iIbrahim GaidamSanatocin Najeriya na Majalisar Dokoki ta Kasa ta 9Sani Musa DanjaAlhassan DantataHotoFiqhun Gadon MusulunciItofiyaZirin GazaJerin ƙauyuka a Jihar GombeMuhammadu Sanusi IFuruciAmmar ibn YasirHauwa MainaShehuNigerian brailleGarba GashuwaMasarautar MongolGiginyaMazoMafarkiKhulafa'hur-RashidunTarihin falasdinawaAbraham LincolnJerin Sarakunan KanoSokotoAfirka ta YammaAnnabi IsahZaben Gwamnan Jihar Kano 2023Saudi ArebiyaSri RamadasuDosso (sashe)Tsohon CarthageYadda ake shuka dankalin turawa a cikin kwantenaTaliyaDubai (birni)SojaAliko DangoteHadiza MuhammadIyakar Najeriya da NijarMafaSanaaBirtaniyaMurtala MohammedRomawa na DaTarihin HabashaDamascusAyabaOduduwaIndonesiyaPlateau (jiha)Hungariya🡆 More