Dawakin Kudu: Karamar hukuma a jihar Kano, Najeriya

Dawakin Kudu karamar hukuma ce a jihar Kano a Najeriya.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Hedkwatar ta tana cikin garin Dawakin Kudu.

Dawakin Kudu: Karamar hukuma a jihar Kano, NajeriyaDawakin Kudu

Wuri
 11°50′05″N 8°35′53″E / 11.8347°N 8.5981°E / 11.8347; 8.5981
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihajihar Kano
Labarin ƙasa
Yawan fili 384 km²
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci

Yana da yanki 384 km2 da yawan jama'a 225,389 a ƙidayar 2006.

Hakimin Dawakin Kudu a shekarar 2009 shi ne Dan Iyan Kano Alhaji Yusuf Bayero sai hakimin kauyen Sarkin Dawaki Aminu Bala Usman Dawaki.

Dawakin Kudu yana da rami mafi tsufa a jihar Kano.

Har ila yau, gida ne babbar kwalejin kimiyya ta Dawakin Kudu, wadda ta samar da dimbin likitoci, injiniyoyi da sauran mutane, daga jihar Kano, wadanda suka yi fice a fannin kimiyya da fasaha.

Lambar gidan waya na yankin ita ce 713.

Manazarta


Kananan Hukumomin Jihar Kano
Dala | Kano | Kumbotso | Nasarawa | Rimin Gado | Tofa | Doguwa | Tudun Wada | Sumaila | Wudil | Takai | Albasu | Bebeji | Rano | Bunkure | Karaye | Kiru | Kabo | Kura | Madobi | Gwarzo | Shanono | Dawakin Kudu | Tsanyawa | Bichi | Dambatta | Minjibir | Ungogo | Gezawa | Gabasawa | Bagwai | Gaya | Dawakin Tofa | Warawa | Fagge | Gwale (Kano) | Tarauni | Ajingi | Garko | Garun Mallam | Rogo | Makoda | Kibiya | Kunchi

Tags:

Kano (jiha)NajeriyaƘananan hukumomin Najeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

BeyoncéGastroenteritisBenue (jiha)Lagos (birni)ПIdahoRahma MKOlusegun ObasanjoTelevisaSarah ChanJerin gidajen rediyo a NajeriyaUmar Abdul'aziz fadar begeJegoAliyu Sani Madakin GiniTanimu AkawuJihar KogiAnnabi IbrahimMaryam BoothHassan Usman KatsinaMuhammad Bello YaboHikimomin Zantukan HausaMabiya SunnahZazzauAtiku AbubakarAmerican Broadcasting CompanyBello TurjiJosette AbondioDahiru Usman BauchiAminu KanoRamadanJerin sunayen Allah a MusulunciUsman Ibn AffanIranJerin ƙauyuka a Jihar GombeDuniyaKanunfariTarihin falasdinawaEvelyn BaduDavid CameronTumfafiyaShi'aAnas BasbousiFaris AbdallaBaƙondoroLafiaSudanGrand PUmar M ShareefMaryamu, mahaifiyar YesuTarayyar TuraiGhanaPharaohThe DoorsAnnabiTekun AtalantaManiyyiBabbar Ganuwar Ƙasar SinJerin kasashenZauren yan majalisar dokokin Jihar KanoShayarwaTawayen Boko Haram, 2009Fiqhun Gadon MusulunciMagana Jari CeSana'o'in Hausawa na gargajiyaƘungiyoyin haƙƙin zubar da cikiBirtaniyaUmar Ibn Al-KhattabSoyayyaAmurkaIsaac NewtonMaiduguriCiwon zuciyaOndo (jiha)Dokar NajeriyaBaharenIzala🡆 More