Ghana ko kuma Gana ko Jamhuriyar Ghana (da Turanci: Republic of Ghana), ƙasa ce da ke a nahiyar Afirka.
Ghana tana da yawan fili kimanin kilomita murabba'i 238,540. Ghana tana da yawan jama'a 27,043,093, bisa ga jimillar kidaya ta shekarar 2014. Ghana tana da iyaka da Côte d'Ivoire, Togo kuma da Burkina Faso. Babban birnin Ghana, Accra ne.
Ghana | |||||
---|---|---|---|---|---|
Ghana (ak) Gana (dag) G (tw) | |||||
| |||||
| |||||
| |||||
Take | Allah ya albarkaci Kasarmu ta Ghana | ||||
| |||||
Kirari | «Freedom and Justice» «Rhyddid a Chyfiawnder» | ||||
Suna saboda | Daular Ghana | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Accra | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 32,833,031 (2021) | ||||
• Yawan mutane | 137.64 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Turanci | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma, Afirka da Ƙungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 238,535 km² | ||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku | Tekun Atalanta | ||||
Wuri mafi tsayi | Mount Afadja (en) (885 m) | ||||
Wuri mafi ƙasa | Tekun Guinea (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi | Mamayar Ghana da Kogin Zinariya (Mulkin mallaka na Birtaniyya) | ||||
Ƙirƙira | 1957 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Dimokaradiyya | ||||
Majalisar zartarwa | Gwamnatin Ghana | ||||
Gangar majalisa | Majalisar Ghana | ||||
• Shugaban kasar Ghana | Nana Akufo-Addo (ga Janairu, 2017) | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) | 79,156,409,410 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Cedi na Ghana | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo | .gh (en) | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +233 | ||||
Lambar taimakon gaggawa | 999 (en) , 191 (en) , 192 (en) da 193 (en) | ||||
Lambar ƙasa | GH | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | ghana.gov.gh |
Nana Akufo-Addo ne Shugaban ƙasar tare da mataimakin sa Mahamudu Bawumia, daga shekara ta 2017.
Ghana ta samu yancin kanta a shekara ta alif ɗari tara da hamsin da bakwai1957A.C, daga ƙasar Birtaniya.
Waɗannan sune yankunan Gwamnatin ƙasar Ghana da biranen su:
Yankunan Ghana | Area (km2) | Babban Birnin Yanki | |
---|---|---|---|
Yankin Ashanti | 24,389 | Kumasi | style="text-align:center;" rowspan="10" |
Yankin Brong-Ahafo | 39,557 | Sunyani | |
Yankin ta Tsakiya | 9,826 | Cape Coast | |
Yankin Gabashi | 19,323 | Koforidua | |
Yankin Greater Accra | 3,245 | Accra | |
Yankin Arewaci | 70,384 | Tamale | |
Yankin Upper East | 8,842 | Bolgatanga | |
Yankin Upper West | 18,476 | Wa | |
Yankin Volta | 20,570 | Ho | |
Yankin Yammaci | 23,941 | Sekondi-Takoradi |
Ƙasashen Afirka |
Afirka ta Tsakiya | Aljeriya | Angola | Benin | Botswana | Burkina Faso | Burundi | Cabo Verde | Cadi | Côte d'Ivoire | Eritrea | eSwatini | Ethiopia | Gabon | Gambiya | Ghana | Gine | Gine Bisau | Ginen Ekweita | Jibuti | Kameru | Kenya | Komoros | Kwango (JK) | Kwango (JDK) | Laberiya | Lesotho | Libya | Madagaskar | Mali | Moris | Muritaniya | Misra | Morocco | Mozambik | Namibiya | Nijar | Nijeriya | Ruwanda | Saliyo | Sao Tome da Prinsipe | Senegal | Seychelles | Somaliya | Sudan | Sudan ta Kudu | Tanzaniya | Togo | Tunisiya | Uganda | Zambiya | Zimbabwe |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Ghana, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.