Bello Turji: Jagoran gungun ƴan ta'adda a Najeriya

Bello Turji Kachalla wanda aka fi sani da Turji wani jagoran yan ta'adda ne a Najeriya wanda ya addabi yankin Arewacin Najeriya Musamman jihohin Zamfara, Sokoto da Neja.

An haifi Turji a karamar hukumar Shinkafi, Jihar Zamfara dake Arewacin Najeriya a shekarar alif 1994.

Bello Turji: Jagoran gungun ƴan ta'adda a Najeriya Bello Turji
Bello Turji: Jagoran gungun ƴan ta'adda a Najeriya
Rayuwa
Haihuwa 1994 (29/30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Sana'a
Sana'a mai-ta'adi
Aikin soja
Ya faɗaci Ƴan ƙungiyar fashi a Najeriya

Turji ne wanda ya jagoranci wani gungun yan fashi a Zamfara wanda suka kai wani mummunan hari da yayi sanadiyar mutuwar sama da mutane 200 wanda galibin su mata ne da ƙananan yara (Kisan kiyashin Zamfara na 2022).

Bello Turji: Jagoran gungun ƴan ta'adda a Najeriya
Taswirar Jihar Zamfara
Bello Turji: Jagoran gungun ƴan ta'adda a Najeriya
Turji Kachalla a lokacin da wani wakilin gidan jaridar Aminiya sukayi fira dashi

Manazarta

Tags:

Arewacin NajeriyaNajeriyaNejaShinkafiSokotoZamfara

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Tsohon CarthageIndustrial RevolutionDahiru Usman BauchiDabarun koyarwaPietie CoetzeeRubutaccen adabiYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948Kacici-kaciciRaƙumiBulus ManzoRanaAbba el mustaphaWikimaniaKanadaSri RamadasuMuhammadu BelloNajeriyaShehu Musa Yar'AduaBola TinubuTarabaSule LamidoAuta MG BoyMahmood shahatZinareArewa (Najeriya)KarfeJerin gidajen rediyo a NajeriyaRomainiyaSaudiyyaJa'afar Mahmud AdamSan FranciscoDana AirChina Radio InternationalMusa DankwairoIbrahim ShemaGwamnatiSufuriDelta (jiha)MaliBayajiddaSoyayyaHauwa'uJerin kasashenAl'adaTarihin Dangantakar Najeriya da AmurkaYahudawaNuhu RibaduMansa MusaKasuwanciCarles PuigdemontZubar da cikiAshiru NagomaKarthika Deepam (Telugu TV series)Sheikh Ibrahim KhaleelKamaruAliyu AkiluLesothoHijira kalandaAskiHannatu BashirLibyaKelechi IheanachoJafar ibn MuhammadWilliams UchembaGadar kogin NigerYahaya AbdulkarimShu'aibu Lawal KumurciAdolf HitlerAbubakar RimiKyaututtukan Najeriya PitchMax Air1994Hadiza Aliyu🡆 More