Tumfafiya ko Tumfafiya wata itaciya ce mai madaidaicin tsawo wadda take fitowa a wasu kebantattun sassa a duniya irinsu nahiyar asiya da afrika.
Tumfafiya | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Gentianales (en) |
Dangi | Apocynaceae (en) |
Tribe | Asclepiadeae (en) |
Genus | Calotropis (en) |
jinsi | Calotropis procera W.T.Aiton, 1811 |
General information | |
Tsatso | milkweed floss (en) |
kasar indiya ta gudanarda wani bincike inda ta tabbatar da cewa iccen/saiwa tumfafiya yana da matukar amfani gurin hada magunguna musamman na gargajiya/itatuwa ko kuma ace Herbal da yaren ingilishi.
A kasar Hausa sukanyi magani da tumfafiya da yawa d;omin maganin;
Sannan mutanen da suna cin kwallon tinfafiya. Idan aka bude furenta akwai kwallo shi akeci, don a kasar hausa imani tana maganin mayu/maye.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tumfafiya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.