Olusegun Obasanjo: Dan siyasan najeriya

Janar Olusengun Obasanjo G.C.F.R ya kasan ce tsohon Janar din soja ne, kuma ɗan siyasan Nijeriya.

An haife Obasanjo ne a shekara ta alif dari tara da talatin da bakwai 1937) a birnin Abeokuta dake kudancin Najeriya ( jihar Ogun a yanzun).

Olusegun Obasanjo: Haihuwa, Farkon rayuwa, Aikin soja Olusegun Obasanjo
Olusegun Obasanjo: Haihuwa, Farkon rayuwa, Aikin soja
Chairperson of the African Union (en) Fassara

6 ga Yuli, 2004 - 24 ga Janairu, 2006
Joaquim Chissano (en) Fassara - Denis Sassou-Nguesso (en) Fassara
shugaban ƙasar Najeriya

29 Mayu 1999 - 29 Mayu 2007
Abdussalam Abubakar - Umaru Musa Yar'Adua
5. shugaban ƙasar Najeriya

13 ga Faburairu, 1976 - 30 Satumba 1979
Murtala Mohammed - Shehu Shagari
3. mataimakin shugaban ƙasar Najeriya

29 ga Yuli, 1975 - 13 ga Faburairu, 1976
Joseph Edet Akinwale Wey - Shehu Musa Yar'Adua
Rayuwa
Haihuwa Abeokuta, 5 ga Maris, 1937 (87 shekaru)
ƙasa Najeriya
Mazauni Barikin Dodan
Harshen uwa Yarbanci
Ƴan uwa
Abokiyar zama Stella Obasanjo
Yara
Karatu
Makaranta Baptist Boys’ High School (en) Fassara
Kwalejin Ma'aikatan Tsaro (DSSC)
Royal College of Defence Studies (en) Fassara
Mons Officer Cadet School (en) Fassara
Harsuna Yarbanci
Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa, soja da injiniya
Kyaututtuka
Aikin soja
Fannin soja Sojojin Ƙasa na Najeriya
Digiri Janar
Ya faɗaci Yaƙin basasar Najeriya
Operation Tail-Wind (en) Fassara
Congo Crisis (en) Fassara
Imani
Addini Protestan bangaskiya
Baptists (en) Fassara
Jam'iyar siyasa Peoples Democratic Party
Olusegun Obasanjo: Haihuwa, Farkon rayuwa, Aikin soja
Kanal O. Obasanjo bayan kammala yakin basasar Najeriya
Olusegun Obasanjo: Haihuwa, Farkon rayuwa, Aikin soja
Olusegun Obasanjo a shekara ta 2014.
Olusegun Obasanjo: Haihuwa, Farkon rayuwa, Aikin soja
Lokacin da Obasanjo na mulkin soja
Olusegun Obasanjo: Haihuwa, Farkon rayuwa, Aikin soja
mutum mutumi na obasanjo
Olusegun Obasanjo: Haihuwa, Farkon rayuwa, Aikin soja
obasanjo Yayin da yake aikin soja
Olusegun Obasanjo: Haihuwa, Farkon rayuwa, Aikin soja
Obasanjo da farar fata

Haihuwa

An haifi Olusegun Obasanjo a shekara ta 1937 a birnin Abeokuta dake kudancin Najeriya.

Farkon rayuwa

Aikin soja

Mulkin soja

Mulkin farar hula

Olusegun Obasanjo: Haihuwa, Farkon rayuwa, Aikin soja 
Lokacin da Obasanjo ya shiga harkokin siyasa

Olusegun Obasanjo yayi shugabancin Nigeria ne daga watan Fabrairun shekara ta 1976 zuwa watan Satumba shekara ta 1979 bayan mulkin Murtala Mohammed sannan ya mika wa Shehu Shagari mulkin, bayan wa'adin mulkinsa na farko. Daga bisani Obasanjo ya sake zama shugaban kasar Nijeriya yayin da mulkin kasar yakoma kan turbar dimokaradiya, inda yashiga zabe a karkashin jam'iyar Peoples Democratic Party (PDP) kuma yasamu nasara inda aka rantsar dashi a watan Mayun shekara ta 1999.

Bayan nan ya sake samun shugabantar kasar akaro na biyu a karkashin mulkin demokaradiya, bayan ya sake cin zabe a shekara ta 2003.

Ƙarshen mulkinsa ya kare ne a shekara ta 2007 inda ya mara wa Umaru Musa Yar'adua baya kuma marigayi Umaru Musa Yar'adua ya samu nasarar zama shugaban kasar Najeriya ne daga shekara ta 2007.

A watan Augusta na shekarar 2021, Kungiyar Tarayyar Afirka ta nada Olusegun Obasanjo a matsayin Babban Wakilin Zaman Lafiya na Afirka.

Littattafan Obasanjo

  • My Watch Volume 1: Early Life and Military
  • My Watch Volume 2: Political and Public Affairs
  • My Watch Volume 3: Now and Then
  • My Command
  • Nzeogwu
  • The Animal Called Man
  • A New Dawn
  • The Thabo Mbeki I know
  • Africa Through the Eyes of A Patriot
  • Making Africa Work: A handbook
  • Forging a Compact in U.S. African Relations: The Fifth David M. Abshire *Endowed Lecture, December 15, 1987.
  • Africa in Perspective
  • Letters to Change the World: From Pankhurst to Orwell.
  • Not my Will
  • Democracy Works: Re-Wiring Politics to Africa's Advantage
  • My Watch
  • Challenges of Leadership in Africa
  • War Wounds: Development Costs of Conflict in Southern Sudan
  • Guides to Effective Prayer
  • The Challenges of Agricultural Production and Food Security in Africa
  • Addressing Africa's Youth Employment and food security Crisis: The Role of *African Agriculture in Job Creation.
  • Dust Suspended: A memoir of Colonial, Overseas and Diplomatic Service Life 1953 to 1986
  • L'Afrique en Marche: un manuel pour la reussite économique
  • Africa's Critical Choices: A Call for a Pan-African Roadmap

Manazarta


Bibiliyo

  • Adeolu, Adebayo (2017). Olusegun Obasanjo: Nigeria's Most Successful Ruler. Ibadan: Safari Books.Adinoyi Ojo, Onukaba (1997). In the Eyes of Time. Africana Legacy. ISBN 978-1575790749.Erfler, Leslie (2011). The Fall and Rise of Political Leaders: Olof Palme, Olusegun Obasanjo, and Indira Gandhi. New York: Palgrave Macmillan. ISBN 978-1-349-29051-2.Iliffe, John (2011). Obasanjo, Nigeria and the World. James Currey. ISBN 978-1847010278.

Tags:

Olusegun Obasanjo HaihuwaOlusegun Obasanjo Farkon rayuwaOlusegun Obasanjo Aikin sojaOlusegun Obasanjo Mulkin sojaOlusegun Obasanjo Mulkin farar hulaOlusegun Obasanjo Littattafan ObasanjoOlusegun Obasanjo ManazartaOlusegun Obasanjo BibiliyoOlusegun ObasanjoAbeokutaG.C.F.RNijeriyaOgun

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Jima'in jinsiKanoAngolaAbba Kabir YusufAfirka ta YammaElizabeth TaylorTarihiMomee GombeYaƙin UhuduAbba el mustaphaShams al-Ma'arifJigawaMarsMadinahUmmi KaramaDaniel Dikeji MiyerijesuSokoto (jiha)Auta MG BoyYaƙin Duniya na IZariyaTehranNuhu Ribadu2021Bauchi (jiha)Sheikh Ibrahim KhaleelYaƙin gwalaloHamza al-MustaphaMax AirIbrahimSeptember 11 attacksYemenTarihin Ƙasar JapanYaƙin BadarJerin ƙauyuka a jihar KadunaAdamawaZauren yan majalisar dokokin Jihar KanoSumayyah yar KhabbatУRanoTuranciAntatikaWiki FoundationZayd ibn HarithahGabonKanadaTatsuniyaAbdulsalami AbubakarKanjamauJoseph Nanven GarbaAdam A ZangoSufanciYahudanciBagdazaFiƙihu1994Amal UmarCocin katolikaHarsunan NajeriyaBuzaye1997PakistanAskiBola TinubuMa'anar AureAsturaliyaHadiza MuhammadAzareFarisWikiJapanUmmu SalamaNuhuPhotographyIzala🡆 More