Tekun Atalanta,shi ne Teku na biyu da kuma yafi ko wanne Teku girma a duniya, yana da kimanin girman 106,460,000 square kilometers (41,100,000 square miles).
Tekun ya ci kimanin tazarar kashi 20 a cikin 100 na faɗin Duniya.
Tekun Atalanta | |
---|---|
General information | |
Fadi | 5,000 km |
Yawan fili | 106,460,000 km² |
Vertical depth (en) | 8,605 m 3,646 m |
Volume (en) | 305,811,900 km³ |
Suna bayan | Atlas (en) |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 0°N 30°W / 0°N 30°W |
Bangare na | World Ocean (en) |
Kasa | no value |
Territory | international waters (en) |
Hydrography (en) | |
Tributary (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Tekun Atalanta, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.