Bayanau: Kalmar da take kara bayani akan wani aiki

Bayanau kalmomi ne da ke yin ƙarin bayani game da aikatau.

Wannan bayani da suke yi shi ya ke fito da aikin a fili. Sukan faɗi gurin da aka yi aikin, lokacin da aka yi aiki ko kuma yadda aka yi, ake yi ko za a yi aiki.

Bayanau: Kalmar da take kara bayani akan wani aikibayanau
bangaren magana
Bayanau: Kalmar da take kara bayani akan wani aiki
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na content word (en) Fassara
Gajeren suna ADV
Represents (en) Fassara condition (en) Fassara
Amfani wajen Universal Dependencies (en) Fassara
Entry in abbreviations table (en) Fassara م ف da zf.
Bayanau: Kalmar da take kara bayani akan wani aikibayanau
bangaren magana
Bayanau: Kalmar da take kara bayani akan wani aiki
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na content word (en) Fassara
Gajeren suna ADV
Represents (en) Fassara condition (en) Fassara
Amfani wajen Universal Dependencies (en) Fassara
Entry in abbreviations table (en) Fassara م ف da zf.

Ma’anar Bayanau

Masana suka ce, kalma ce da ke yin ƙarin bayani game da aikatau a cikin jimla. Wato kenan, wannan kalma, ita ce fitilar da take haskaka aikatau a ganshi a fahimce shi.

Rabe-Raben Bayanau

  • Bayanau na wuri.
  • Bayanau na lokaci.
  • Bayanau na yanayi.
  • Bayanau na Wuri

Bayanau, kalmomi ne da ke yin bayanani game da aikatau a cikin jimla. Bayanau ya rarrabu zuwa bayanau na wuri wanda ke bayyana wurin da aka yi aiki, ko za a yi ko kuma ake cikin yin aikin. Sai kuma bayanau na lokaci, wanda ke bayyana lokacin da aka yi aikin, ko za a yi ko kuma ake cikin yin aiki. Haka nan kuma akwai bayanau na yanayi, wanda shi kuma nuni yake zuwa ga yadda aka aiwatar da aikin, ko za a aiwatar ko kuma ake aiwatar da aikin.

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

RimiBabban Birnin Tarayya, NajeriyaMichael Ade-OjoHarshan cornishKungiyar agaji ta Red Cross da Red Crescent ta kasa da kasaBilkisuRuwandaKannywoodHarshen LatinUsman Dan FodiyoPharaohAl'adun aure a AfirkaAsturaliyaJerin yawan habakar mutane a jahohin NajeriyaThe Earth is Blue as an Orange (fim)FezbukMarisKaruwanciRakiya MusaHassan Sarkin DogaraiMessiMaryam YahayaAbubuwan Al'ajabi Bakwai na Tsohuwar DuniyaInsakulofidiyaAlbarkatun dan'adamMaryamu, mahaifiyar YesuGaɓoɓin FuruciUmar M ShareefWidad BertalAkwa IbomNura HussainFiƙihuPlateau (jiha)Gombe (jiha)Kalaman soyayyaIbrahim TalbaHijiraSamun TaimakoYusuf Baban CineduAshiru NagomaLibyaWaƙoƙi CossackMarsha CoxBaburaDikko Umaru RaddaMutuwaAmbaliyaAlbani ZariaKano (birni)Zamanin Zinare na MusulunciNew YorkFalsafaSadarwa2008JimaRashaMalam Lawal KalarawiAlqur'ani mai girmaItaliyaAbu DardaaKatsina (birni)Hassan Usman KatsinaShu'aibu Lawal KumurciTurkmenistanAsalin wasar Fulani da BarebariJerin ƙauyuka a jihar KebbiItofiyaDelta (jiha)UzbekistanMyersRagoAbubakar ImamFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaYahaya BelloAureUsman Ibn Affan🡆 More