Kasuwa

Kasuwa, wani keɓantaccen guri ne da ake tanada don haɗuwa a yi cinikayya wato saye da sayarwa.

Gurin hada-hadar kasuwanci Wanda ita kasuwa tana haɗa mutane daban-daban daga wurare mabam-banta da ƙasashe daban-daban kuma ita kasuwa kusan komai akwai a cikinta. Jam'in kasuwa shi ne kasuwanni haka kuma wanda yake harkar kasuwanci ana ce masa ɗan kasuwa. Ana yi wa kasuwa kirari da "kasuwa akai maki tilas in an ƙiya a kai maki babu" kasuwanni iri-iri ne akwai kasuwar dabbobi akwai kuma kasuwar hatsi da dai sauran kasuwanni. Akwai kasuwa da ake cinikayya ta cikin ƙasa akwai kuma ta ƙasa da ƙasa.

Kasuwa
wata babban kasuwa mutane nata kaida-kawo suna saye-saye
Kasuwa
mutane na cin kasuwa
Kasuwa
wata babban kasuwa anata hada-hadar kasuwanci
Kasuwakasuwa
Kasuwa
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na market (en) Fassara, wuri da kamfani
Kasuwa
an kasa kayan marmari a kasuwa
Kasuwa
Kasuwan kifi

Bunkasa Tattalin arziki

Kasuwa dai baya ga bunkasa tattalin arzikin waɗanda ke yin kasuwancin, tana kuma bunkasa ko taimaka wa gwamnati ta hanyar samun kuɗaɗen shiga ta sigar biyan haraji daga `yan kasuwa. Akan bayar ko haraji a duk sati ko wata ko kuma ya danganta da yadda gwamnati ta tsara za ta rinka amsa a lokacin da ta tsara.

Manazarta

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Harsunan NajeriyaMagana Jari CeRundunonin Sojin NajeriyaRabi'u RikadawaFCiwon hantaAmal UmarSwitzerlandAlhaji Ahmad AliyuAnnabi MusaDanyaGwamnatin Tarayyar NajeriyaMessiJerin ƙauyuka a jihar KanoAsibitin Koyarwa na Aminu KanoJerin gwamnonin jihar JigawaSallar Matafiyi (Qasaru)Zahra Khanom Tadj es-SaltanehJerin ƙauyuka a Jihar GombeIbrahim ShekarauFati Lami AbubakarAdamu AlieroIndiyaAbeokutaJerin Jihohin Najeriya da Manyan BiranensuGadaAhmad Mai DeribeFadar shugaban Ƙasa, KhartoumGrand POmar al-MukhtarAbd al-Aziz Bin BazNana Asma'uIAlhassan DantataAdabin HausaTumfafiyaMalmoUba SaniMuhammad Bello YaboZainab Ujudud ShariffAbzinawaRonaldo (Brazil)Saint-PetersburgKoJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Tarihin IranBagaruwaƘabilar KanuriOshodi-IsoloMuhammad ibn al-UthaymeenZangon KatafIhiagwaAishwarya RaiJinin HaidaSabo Bakin ZuwoRaymond DokpesiBayanauBBC HausaLandanSheikh Ibrahim KhaleelAbdul Rahman Al-SudaisGiadeMuhajirunNekedePTDJ ABAmina J. MohammedKashiUmar Ibn Al-KhattabZubar da cikiShehu Musa Yar'AduaBasirAuwalu Abdullahi RanoTarihin Dangantakar Najeriya da AmurkaJahar Taraba🡆 More