Abzinawa (Turanci Berber) ƙabila, ce da suke a yankin Kudancin Afrika, musamman ma a kasashen Morocco, Aljeriya, Tunusiya da Nijar, hakanan ana samun su ma a Faransa.
Akasari Abzinawa sun kasance Musulmai ne.
| |
Jimlar yawan jama'a | |
---|---|
24,000,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Moroko, Aljeriya, Nijar, Mali, Libya, Burkina Faso, Tunisiya, Muritaniya da Misra | |
Addini | |
Mabiya Sunnah, Kiristanci da Yahudanci | |
Kabilu masu alaƙa | |
ƙabila da Afroasiatic peoples (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Abzinawa, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.