Abzinawa ko Buzaye ( Larabci: طوارق, wani lokacin ana rubuta Touareg a Faransanci, ko Twareg a Turanci) ƙabilar Berber ce .
Abzinawa a yau galibi suna rayuwa ne a Afirka ta Yamma, amma sun taɓa zama makiyaya waɗanda suka ƙaura cikin Sahara . Sun yi amfani da nasu rubutun da aka sani da tifina ɤ .
| |
Jimlar yawan jama'a | |
---|---|
3,200,000 | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Nijar, Mali, Burkina Faso, Aljeriya da Libya | |
Harsuna | |
Harsunan Azinawa | |
Addini | |
Mabiya Sunnah | |
Kabilu masu alaƙa | |
ƙabila da Abzinawa |
Kel Tamasheq ⴾⵍⵜⵎⴰⵣⵗⵜ طوارق | |
---|---|
Jimlar yawan jama'a | |
c. 3 million | |
Yankuna masu yawan jama'a | |
Nijar | 2,116,988 (8.7% of its total population) |
Mali | 536,557 (2.6% of its total population) |
Burkina Faso | 370,738 (1.85% of its total population) |
Aljeriya | 25,000–150,000 (0.36% of its total population) |
Tunisiya | 2,000 (nomadic, 0.018% of its total population) |
Harsuna | |
Tuareg languages (Tafaghist, Tamahaq, Tamasheq, Tamajeq, Tawellemmet), Maghrebi Arabic, French, Hassaniya Arabic | |
Addini | |
Islam | |
Kabilu masu alaƙa | |
Other Berbers, Hausa people |
A yau akasarin Buzaye Musulmai ne . Babban malaminsu shine mace . Mazajen Abzinawa suna amfani da mayafi, amma ba mata ba. Iyalinsu matrilinear ce .
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Buzaye, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.