Alhaji Hassan Wayam (an haife shi a shekarar alif 1956 ya kuma rasu a shekara ta alif 2020).
ɗan asalin jihar Sokoto ne amma yayi duk rayuwarshi a Zaria. shahararren mawaƙin gargajiya ne na Hausa.
Hassan Wayam | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa | Maradun, 1956 (67/68 shekaru) |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a | mawaƙi |
An kuma haifi Alhaji Hassan Wayam a wani gari mai suna Gwadda, wanda kuma ake kira Bakin Ruba, a ƙasar Maradun ta Jihar Zamfara, a cikin shekara ta 1956.
Mahaifin sa, Malam Muhammadu, Babarbare ne. Mahaifiyar sa Halima, Bafulatana ce. Sana’ar mahaifinsa ita ce sassaƙa, to amma kuma wani lokaci ya kan yi wa Fulani kiɗan kotso jefi-jefi.
Ali Barau ya kai Wayam Zariya a cikin shekara ta 1969, ya aje shi a gidan sa da ke Unguwar Kanawa. Duk yamma sai ya ɗauke shi ya kai shi.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Hassan Wayam, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.