Abdulsalami Abubakar: Najeriya janar kuma takaitaccen shugaban kasa a mulkin soja

Abdulsalami Abubakar Tsohon janar ɗin Soja ne kuma ɗan Siyasa a Najeriya da yayi mulki na ɗan lokaci sannan ya miƙawa farar hula a tsakanin shekara ta alif ɗari tara da casa'in da takwas 1998A.c) zuwa shekarar alif ɗari tara da casa'in da tara 1999.

An haife shi a shekara ta alif ɗari tara da arba'in da biyu 1942 a birnin Minna, Jihar Neja dake arewacin Najeriya (a yau jihar Neja). Abdulsalami Abubakar yazama shugaban ƙasar Najeriya bayan rasuwar Janar Sani Abacha, yayi mulki daga watan Yunin shekara ta alif ɗari tara da chasa'in da takwas 1998 zuwa watan Mayun shekarar alif ɗari tara da chasa'in da tara 1999 (bayan Sani Abacha - kafin Olusegun Obasanjo).

Abdulsalami Abubakar: Kuruciya, Aikin Soja, Manazarta Abdulsalami Abubakar
Abdulsalami Abubakar: Kuruciya, Aikin Soja, Manazarta
shugaban ƙasar Najeriya

8 ga Yuni, 1998 - 29 Mayu 1999
Sani Abacha - Olusegun Obasanjo
Chief of the Defence Staff (en) Fassara

21 Disamba 1997 - 9 ga Yuni, 1998
Rayuwa
Haihuwa Minna, 13 ga Yuni, 1942 (81 shekaru)
ƙasa Colony and Protectorate of Nigeria (en) Fassara
Taraiyar Najeriya
Jamhuriyar Najeriya ta farko
Jamhuriyar Najeriya ta biyu
Najeriya
Harshen uwa Gbagyi
Ƴan uwa
Abokiyar zama Fati Lami Abubakar
Karatu
Harsuna Gbagyi
Turanci
Hausa
Pidgin na Najeriya
Sana'a
Sana'a ɗan siyasa da soja
Digiri Janar
Imani
Addini Musulunci
Jam'iyar siyasa no value
Abdulsalami Abubakar: Kuruciya, Aikin Soja, Manazarta
Abdulsami Abubakar

A lokacin mulkinshi ne Najeriya ta fidda sabon kundin tsarin mulki wato 1979 constitution, wanda ta bada daman zaɓe tsakanin jam'iyyu daban daban. Abdulsalam ya miƙa madakon iko ga sabon zaɓaɓɓen shugaba Olusegun Obasanjo a ranar 29 ga watan Mayu shekara ta alif ɗari tara da chasa'in da tara 1999. Shine Chairman na yanzu na National Peace Committee.

Kuruciya

An haifi Abdulsalam daga dangin Hausawa a ranar 13 ga watan Yuni shekara ta alif ɗari tara da arba'in da biyu 1942, mahaifinsa shine Abubakar Jibrin tare da mahaifiyarsa Fatikande Mohammed a Minna, Jihar Neja, Najeriya.

Abdulsalam ya halarci Minna Native Authority Primary school a tsakanin shekarar alif ɗari tara da hamsin 1950 zuwa shekarar alif ɗari tara da hamsin da shida 1956. A tsakanin shekara ta alif ɗari tara da hamsin da bakwai 1957 zuwa shekarar alif ɗari tara da sittin da biyu 1962 yayi karatunsa na sakandare a Government College, Bida, jihar Neja.

Aikin Soja

Sojin Sama

Abdulsalam na cikin fitattun ɗaliban sojan sama da suka fara a ranar 3 ga watan Octoba shekara ta alif ɗari tara da sittin da uku 1963. A tsakanin shekara ta alif ɗari tara da sittin da huɗu 1964 zuwa shekarar alif ɗari tara da sittin da shida 1966, an ɗauke su zuwa garin Uetersen dake yammacin ƙasar Germany domin ƙara samun horo na musamman. A lokacin da suka dawo Najeriya a shekara ta alif ɗari tara da sittin da shida 1966, an mayar dashi zuwa sojin ƙasa.

Rayuwarsa a matsayin sojan kasa

Bayan ya cigaba a matsayin sojan ƙasa a shekarar alif ɗari tara da sittin da shida 1966, Abubakar ya ziyarci Short service combatant two, inda ya fito a matsayin second lieutenant a watan October shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakwai 1967, a sahib yaki. A tsakanin shekara ta alif ɗari tara da sittin da bakwai 1967 zuwa shekarar alif ɗari tara da sittin da takwas 1968 Abdulsalam Abubakar ya riƙe matsayin General Staff Officer two, Garrison officer sannan kuma Commanding officer, sannan kuma 92 infantry batallion a tsakanin shekarar alif ɗari tara da sittin da tara 1969 zuwa shekara ta alif ɗari tara da saba'in da huɗu 1974. A tsakanin shekarar alif ɗari tara da saba'in da huɗu 1974 zuwa shekarar alif ɗari tara da saba'in da biyar 1975 an bashi matsayin Brigade manjo bataliyar yaki na 7. A shekarar alif ɗari tara da saba'in da biyar 1975 yayi aiki a matsayin commanding officer, bataliyar yaƙi na 84. Har wayau, tsakanin shekara ta alif ɗari tara da saba'in da takwas 1978 zuwa shekarar alif ɗari tara da saba'in da tara 1979 Abdulsalam ya riƙe matsayin commanding officer na bataliyar yaƙi na 145 (NIBATT II), United Nations Interim force, dake ƙasar Lebanon.

Manazarta

Tags:

Abdulsalami Abubakar KuruciyaAbdulsalami Abubakar Aikin SojaAbdulsalami Abubakar ManazartaAbdulsalami AbubakarArewacin NajeriyaMinnaNajeriyaNejaOlusegun ObasanjoSani AbachaSiyasa

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Yaƙin Larabawa-Isra'ila 1948Ɗan jaridaAljeriyaMaguzawaItaliyanciBuka Suka DimkaAlhaji Muhammad Adamu DankaboSalman KhanJanabaBoum AlexisTsibirin BamudaPharaohHajara UsmanSiriyaFarillai, Sunnoni da Mustahabban AlwallaPrincess Aisha MufeedahSalatul FatihMusulunci a NajeriyaBello Muhammad BelloLamin YamalTekun AtalantaWikisourceMalmoBahati BukukuMaganin GargajiyaMaryam Jibrin GidadoAbduljabbar Nasuru KabaraKhalid ibn al-WalidJahunMax AirHotoCiwon Daji na Kai da WuyaNajeriyaAbba Kyari (ɗan sanda)Tarayyar TuraiKarakasKimbaFinlandCadiUmaru Musa Yar'aduaDutseMikiyaBukukuwan hausawa da rabe-rabensuAnnabi IshaqSardauna Memorial CollegeAl'aurar NamijiShin ko ka san Al'aduFassaraAminu DantataAljazeera.comKwalejin Fasahar Lafiya, ta NingiSararin Samaniya na DuniyaHausa–Fulani ArabsSaddam HusseinBalbelaGeronay WhitebooiBeguwaMata TagariMuhammad Al-BukhariWaƙoƙi CossackTarihiLagos (jiha)Hadiza MuhammadMansura IsahJamila HarunaYaren KyrgyzstanDDG (rapper)Sana'o'in Hausawa na gargajiyaGabas ta TsakiyaUsman Dan FodiyoKasuwancin yanar gizoTekuSheikh Ahmad BashirSirbalo🡆 More