Gwamnati: wani tsari ne da ake tafiya akai don mulkan ko kuma shugabantar wata kungiya ko gungun al umma.
A tsarin tafiyar da shugabantar al umma musamman ma tsarin gwamnati ya hada da gungun yan majalisa wato masu tsarawa da zartarwa da doka.sai dai kuma gwamna da yan ayarinsa, sai kuma alkalai wato bangaren shari'a, duk kan nin wani tsari na shugabanci an kafa shine a akan tsarin dokoki.
gwamnati | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | ma'aikata da governing body (en) |
Office held by head of the organization (en) | shugaban gwamnati |
Hashtag (en) | government |
Has characteristic (en) | form of government (en) da government structure (en) |
Subject has role (en) | gudanarwa |
Manifestation of (en) | power (en) |
Hannun riga da | political opposition (en) |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Gwamnati, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.