Sarkin musumi sarauta ce da'ake yinta a Sokoto.
Sunan da'ake nadi dashi shine Sarkin musulmi. kuma ana kiran mai wannan sarautan da "Amir-ul-Mu'uminina " Sarki na farko a wannan masarautan shine Shehu Usman Dan Fodiyo, ana masa lakabi da "Amir-ul-Mu'uminina " kuma shine wanda ya hada alaka tsakanin Fulani da kuma Hausawa a Arewacin Najeriya.
Jerin Sarakunan Musulmin Najeriya | |
---|---|
jerin maƙaloli na Wiki | |
Bayanai | |
Ƙasa | Najeriya |
Shehu Usman dan Fodio, ya gina daular bayan ya jaddada addinin Musulunci.Bai tsaya iya nan ba yayi yaki da jahadi a kudancin Nigeria domin kira ga addinin musulunci
# | Suna | Haihuwa da mutuwa | Shekaran fara mulki | Karshan mulki | Nasaba |
---|---|---|---|---|---|
1 | Muhammadu bello | 1781 – 1837 Wurno(shekara 58) | 21 April 1817 | 25 October 1837 | dan Usman dan Fodio |
2 | Abubakar I Atiku | 1782 – 1842 Sokoto(shekara 60) | 26 October 1837 | 23 November 1842 | dan Usman dan Fodio |
3 | Ali Babba bin Bello | 1808 Unknown – 1859 Sokoto(shekara 51) | 30 November 1842 | 21 October 1859 | dan Muhammed Bello |
4 | Ahmadu Atiku | 24 October 1859 | 2 November 1866 | dan Abu Bakr Atiku | |
5 | Aliu Karami | 6 November 1866 | 18 October 1867 | dan Muhammed Bello | |
6 | Ahmadu Rufai | 21 October 1867 | 12 March 1873 | dan Usman dan Fodio | |
7 | Abubakar II Atiku na Raba | 16 March 1873 | 28 March 1877 | dan Muhammed Bello | |
8 | Mu'azu | 6 April 1877 | 26 September 1881 | dan Muhammed Bello | |
9 | Umaru bin Ali | 3 October 1881 | 25 March 1891 | dan Ali Babba bin Bello | |
10 | Abderrahman dan Abi Bakar | 25 March 1891 | 10 October 1902 | dan Abu Bakr I Atiku | |
11 | Muhammadu Attahiru I | 13 October 1902 | 15 March 1903 | dan Ahmadu Atiku | |
12 | Muhammadu Attahiru II | 21 March 1903 | 1915 | dan Ali Babba bin Bello | |
13 | Muhammadu dan Ahmadu | 1915 | 1924 | dan Ahmadu Atiku | |
14 | Muhammadu dan Muhammadu | 1924 | 1931 | dan Muhammadu dan Ahmadu | |
15 | Hasan dan Mu'azu Ahmadu | 1931 | 1938 | dan Mu'azu | |
16 | Siddiq Abubakar III | 15 March 1903 Dange – 1 November 1988 Sokoto (shekara 85) | 1938 | 1988 | jikan Mu'azu |
17 | Ibrahim Dasuki | 23 December 1923 Dogondaji - 14 November 2016 Abuja(shekara 93) | 6 November 1988 | 20 April 1996 | Jikan jikan Uthman dan Fodio |
18 | Muhammadu Maccido | 20 April 1926 Dange Shuni – 29 October 2006 (near Abuja) (shekara 80) | 20 April 1996 | 29 October 2006 | dan Siddiq Abubakar III |
19 | Sa'adu Abubakar | 24 August 1956 Sokoto – | 2 November 2006 | Akan mulki | dan Siddiq Abubakar III |
Sarakunan Sokoto |
Usman Dan Fodiyo | Muhammadu Bello | Abubakar Atiku | Ali Babba bin Bello | Ahmadu Atiku | Aliyu Karami | Ahmadu Rufai | Abubakar II Atiku na Raba | Mu'azu | Umaru bin Ali | Abderrahman dan Abi Bakar | Muhammadu Attahiru I | Muhammadu Attahiru II | Muhammadu dan Muhammadu | Hassan dan Mu'azu Ahmadu | Siddiq Abubakar III | Ibrahim Dasuki | Muhammadu Maccido | Sa'adu Abubakar |
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Jerin Sarakunan Musulmin Najeriya, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.