Ahmad S Nuhu

Marigayi Ahmad S Nuhu fitaccen jarumine a masana'antar shirya fina finan hausa ta kannywood.

An haifi Ahmad S Nuhu a garin plato dake arewa maso tsakiyar Najeriya. Ya rasu a shekarar 1st January 2007 sakamakon hadarin mota a hanyarsa ta dawowa daga garin maiduguri.

Farkon Rayuwa

Ahmad S Nuhu an haifeshi ne a shekarar alif 1977 a garin Plateau (jiha)

Ilimi

Aiki

Sana'arsa itace wasan kwaikwayo a masana'antar kannywood inda yasamu nasara sosai ayayinda ya haskaka a fina finai da dama a lokacin rayuwarsa

Manazrta

Tags:

Ahmad S Nuhu Farkon RayuwaAhmad S Nuhu IlimiAhmad S Nuhu AikiAhmad S Nuhu ManazrtaAhmad S Nuhu

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Zubar da cikiSani Mu'azuMasaraAfirka ta YammaSallar NafilaShah Rukh KhanTarihin Waliyi dan MarinaSana'o'in Hausawa na gargajiyaMasarautar KatsinaSoAlhassan DantataMao ZedongHungariyaAlbani ZariaAbinciPlateau (jiha)BalagaMutanen FurChukwuma Kaduna NzeogwuGafiyaZakir NaikAbubakar RimiJerin sarakunan KatsinaJihar KanoGobirAhmed MusaMaryam YahayaYaƙiNgazargamuSulluɓawaBilkisuGumelTarihin AmurkaAl'adaRiniYaƙin UhuduHamisu BreakerMuhammad gibrimaPatrice LumumbaSoftwareShu'aibu Lawal KumurciEnhweMaganin gargajiyaDinare na LibyaJerin ƙauyuka a jihar KadunaHannatu BashirIranArewa (Najeriya)Kasashen tsakiyar Asiya lEniola AjaoIbrahim ZakzakyKaabaYaƙin Duniya na IICiwon sanyiRundunonin Sojin NajeriyaHausawaAliko DangoteLafiyaHaɓoElon Musk2008Enisa NikajHarshen HausaJulia VincentShugaban GwamnatiMurja IbrahimMuhammad Bello YaboGaɓoɓin FuruciIzalaKyautar AlbertineMuhammad Ali🡆 More