Afirka ta Yamma ko Yammacin Afirka ita ce yammacin nahiyar Afirka.
Majalisan Dinkin Duniya sun bayyana Yammacin Afirka a matsayin ƙasashe Goma sha shida 16, sune Benin, Burkina Faso, Cape Verde, Gambia, Gana, Gini, Guinea-Bissau, Côte d'Ivoire, Liberia, Mali, Muritaniya, Nijar, Najeriya, Senegal, Sierra Leone da kuma Togo, haka kuma harda wasu tsuburi. Yawan ƴan Yammacin Afirka sun kai kimanin, Mutane 381,981,000 a ƙidayar shekara ta 2017, Mata sun kai kimanin 189,672,000, Maza kuma 192,309,000. Shekarunta da yaɗuwarta da kuma bambance-bambance a duk faɗin Nahiyar ta sa ainihin ma'anarta a cikin Afirka, san nan kuma akwai yaruka masu yawa awanan kasashen ta Afrika tayamma.
Afirka ta Yamma | |||||
---|---|---|---|---|---|
| |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka | ||||
Sun raba iyaka da |
Ƙasashe goma sha bakwai 17 ne kamar haka:
* Benin * Burkina Faso * Cape Verde * Côte d'Ivoire * The Gambia | * Ghana * Gini * Guinea-Bissau * Liberia * Mali | * Nijer * Nigeria * Senegal * Sierra Leone * Togo |
Karin wasu fitattun hotuna na biranen yammacin Afrika.
/ref>
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Afirka ta Yamma, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.