Masara (Zea mays) wani nau' abinci ne da ake sarrafa ta hanyoyi da dama.
Masara | |
---|---|
Conservation status | |
Least Concern (en) (IUCN 3.1) | |
Scientific classification | |
Kingdom | Plantae |
Order | Poales (en) |
Dangi | Poaceae (en) |
Tribe | Andropogoneae (en) |
Genus | Zea (en) |
jinsi | Zea mays Linnaeus, 1753 |
General information | |
Tsatso | Masara, corn starch (en) , corn oil (en) , corn husks (en) , maize straw (en) , corncob (en) , corn kernel (en) da corn stover (en) |
Wannan mukalar bata da Reference (Manazarta) ko daya, ka taimaka ta hanyar samar da Manazarta daga littafi ko yanar gizo, duba wannan shafin domin samun masaniya akan yanda zaka samar da Reference (Manazarta) a cikin wannan mukalar. . |
Ita dai masara tana da ɗandano me gamsarwa, sannan masara akan gasa ta domin aci, a kan kuma surfa ta domin ayi tuwon masara, sannan akanyi gugguru mai sukari da mai gishiri. an sarrafawa ta Hanyar maida shi semonvita, conflaks, custard.da koa abnc kaji.
This article uses material from the Wikipedia Hausa / هَوُسَ article Masara, which is released under the Creative Commons Attribution-ShareAlike 3.0 license ("CC BY-SA 3.0"); additional terms may apply (view authors). An samar da dukkan muƙaloli a ƙarƙashin lasisin Creative Commons Attribution/Share-Alike; tana yiwuwa wasu ƙa'idoji su yi tasiri. Ku duba Ka'idojin Amfani na Gidauniyar Wiki domin ƙarin bayani. Images, videos and audio are available under their respective licenses.
®Wikipedia is a registered trademark of the Wiki Foundation, Inc. Wiki Hausa / هَوُسَ (DUHOCTRUNGQUOC.VN) is an independent company and has no affiliation with Wiki Foundation.