Larabci

Harshen Larabci, shi ne harshen da mutane Larabawa ke magana da shi.

Da Arabic ko

Larabci
اللُّغَة العَرَبِيّة
'Yan asalin magana
harshen asali: 295,000,000 (2010)
sum (en) Fassara: 315,421,300 (2019)
422,000,000 (2012)
Baƙaƙen rubutu
Arabic script (en) Fassara
Lamban rijistar harshe
ISO 639-1 ar
ISO 639-2 ara
ISO 639-3 ara
Glottolog arab1395
Larabci
Larabci
haruffan larabci
Larabci
Al-arabiyyah da rubutun larabci
Larabci
taswirar dake nuna yawan musu magana da Yaren larabci
Larabci
Haruffan larabci da yadda ake furtasu
Larabci
logon sojojin larabawa masu yin larabci
Larabci
wasu yankin haruffan Arabic

kuma muce larabci a harshen Hausa,yare ne wanda ya fito daga iyalin yarurruka na AfroAsiya Kuma yare ne wanda ake amfani da shi a yankin gabas ta tsakiya da kuma wasu sassa na kudancin da gabashin nahiyar Afrika dama wasu ɓangarori na nahiyar Turai.

Yawan mutanen da suke amfani da harshen larabci ya kai Miliyan Dari Biyu Da Chasa'in (290m).

Harshen Larabci

Muhimmancin Larabci a wurin Musulmai

Akasarin musulmai masu wani harshe daban suna amfani da harshen larabci sabo da shi ne harshen da ya zama na addinin musulunci. Da harshen larabci ne aka saukar da Alkur'ani, sannan kuma da harshen larabci ne aka rubuta manya-manyan litattafai na Addinin musulunci.

Bayan Litattafan Addinin musulunci kuma, akwai ɗimbin litattafai da aka rubuta su a cikin harshen na larabci.

Ƙasashen da ake amfani da harshen larabci a matsayin harshen ƙasa

Manazarta

Tags:

LarabawaTuranci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Farida JalalDauda LawalKankanaAlqur'ani mai girmaIndiyaSani Abubakar LuggaMazoTarihin IranMohammed Umar BagoKajal AggarwalSararin Samaniya na DuniyaIngilaBaskin-RobbinsƊan AdamTuraiJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023Cristiano RonaldoRuwandaTarayyar AmurkaNapoleonZazzabin RawayaNafisat AbdullahiBankin DuniyaCadiMaryam HiyanaNuhu PolomaGado a MusulunciSaidu BardaJabir Sani Mai-hulaTaylor SwiftJa'afar Mahmud AdamKungiyar Kwallon KafaAbdulsalami AbubakarBirnin KuduMahhaGuru Gauravv MittalMustapha BadamasiƘungiyar Tattalin Arzikin Ƙasashen Afirka ta YammaCiwon hantaTarin LalaSahabban AnnabiKadangareJegoFati WashaKamaruGini IkwatoriyaKubra DakoAtlantaShams al-Ma'arifQatarLibyaYusuf (surah)Musulunci a NajeriyaMuritaniyaTurareJerin ƙauyuka a jihar BauchiZariyaBatsariFuntuaAsiyahSaƙaSanusi Lamido SanusiHadiza KabaraHauwa MainaMaganin gargajiyaAsiyaHarsunan NajeriyaGiginyaUmar M ShareefKofi AnnanAl-GhazaliMansur Ibrahim SokotoAduwaa🡆 More