Dj Ab: Mawaƙin Najeriya, mawaki, furodusa, mai yin rikodi, kuma ɗan wasan kwaikwayo daga jihar Kaduna

Haruna Abdullahi (an kuma haife shi ranar 30 ga watan Disamba shekarata 1993), wanda aka fi sani da suna DJ AB, ɗan Najeriya ne, mai shirya waƙa, marubuci kuma mawaƙi.

Dj Ab: Rayuwar farko, Hotuna, Kyauta da Zaɓuka DJ AB
Dj Ab: Rayuwar farko, Hotuna, Kyauta da Zaɓuka
Rayuwa
Haihuwa Kaduna, 30 Disamba 1993 (30 shekaru)
ƙasa Najeriya
Harshen uwa Hausa
Karatu
Makaranta Jami'ar Ahmadu Bello
Harsuna Turanci
Pidgin na Najeriya
Hausa
Sana'a
Sana'a mai rubuta waka, mawaƙi, rapper (en) Fassara, mai tsara, dan nishadi da ɗalibi
Sunan mahaifi DJ AB
Artistic movement rapping (en) Fassara
pop music (en) Fassara
Afrobeat
Imani
Addini Musulmi
djabmusic.com

Rayuwar farko

An Kuma haifi DJ AB a jihar Kaduna, Nigeria inda ya samu JSCE da SSCE a kwalejin gwamnatin tarayya, jihar Kaduna, yanzu haka yana karatun digirinsa na farko a Jami'ar Ahmadu Bello university, Zariya, Najeria.

A cikin shekarata 2020, DJ AB ya kuma fitar da wata waƙa mai suna "Da so samu ne" wanda ya ba shi farin jini a Najeriya.

A cikin shekarata 2021, DJ AB ya kuma haɗu da emPawa Africa, shirin incubator mai basira wanda ke tallafawa masu fasaha a duk faɗin Afirka.

Hotuna

  • Waƙoƙin Studio
Shekara Waka Ref
2019
  1. Ga ni
  2. Yi Rawa (feat. Yung6ix)
  3. Kumatu
  4. ‘Yar Boko
  5. Babarsa
  6. Totally
  7. Gan Gan
  8. Babban Yaya
  9. My Woman
  10. Soyayya
  11. Su baaba ne
  12. Tell Me (feat. Sals Fateetee)
  13. A Zuba shi
  14. An zo wajen
  15. Bomba man
  16. Da ban ne
2020
  1. Da so samu ne
  • Studio EP (Jerin Waƙa)
Shekara EP Ref
2021 SUPA EP (feat. Mr Eazi & Di'Ja)

Kyauta da Zaɓuka

Shekara Taro na; Kyauta Mai karɓa Sakamako Bayani
2017 City People Movie Award Best Kannywood Hip-Hop Artist of the Year Himself Ayyanawa
2018 City People Music Award Arewa Best Rap Artiste of the Year Himself Ayyanawa
2018 City People Music Award Arewa Artiste of the Year (Male) Himself Ayyanawa
2020 City People Music Award Arewa Best Rap Album of the Year Himself Ayyanawa

Manazarta

Tags:

Dj Ab Rayuwar farkoDj Ab HotunaDj Ab Kyauta da ZaɓukaDj Ab ManazartaDj AbƊan Nijeriya

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Nana Asma'uHayley PreenTarihin HausawaTumfafiyaTheophilus Yakubu DanjumaBOC MadakiNasir Ahmad el-RufaiSulluɓawaƘarama antaYahudanciSarkin OmanJamusDauraSallar Matafiyi (Qasaru)KanjamauFalasdinawaKabiru Mai KabaGini IkwatoriyaAhmad S NuhuRobyn de GrootMaganin gargajiyaAureAlmaraJamhuriyar Najeriya ta farkoFassaraYusuf Maitama SuleCiwon hantaSheikh Ibrahim KhaleelHamisu Breaker2008Shams al-Ma'arifSani AbachaHotoAnnabawaKhadija MainumfashiMaryam BoothRashin jiAhmad Ali nuhuMansa MusaBabban Birnin Tarayya, NajeriyaGandun DajiJohnny CrawfordKankanaHijiraNijarFadila MuhammadCiwon Daji Na BakaMarta (mai wasan ƙwallon ƙafa)Bulus ManzoPhilippa JohnsonMuhammadu BelloMuhammad YusufMohammed Badaru AbubakarPlateau (jiha)SoyayyaBolibiyaEnhweJerin manyan makarantun jihar TarabaƘwalloAyabaHaɓoZimbabweAdabin HausaRashaRumNarendra modiFilmAlqur'ani mai girmaSarauniya AminaEnisa Nikaj🡆 More