Daura

Daura wata karamar hukuma ce wacce take a cikin jihar Katsina, a Arewacin Najeriya.

Masarautar Daura ta hada da wasu kananan hukumomi da suke kewaye da ita wadanda suka hada da Daura, Baure, Zango, Sandamu, D

DauraDaura
Daura

Wuri
 13°02′11″N 8°19′04″E / 13.0364°N 8.3178°E / 13.0364; 8.3178
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
JihaJihar Katsina
Ƙaramar hukuma a NijeriyaDaura (en) Fassara
Labarin ƙasa
Altitude (en) Fassara 474 m
Bayanan Tuntuɓa
Kasancewa a yanki na lokaci
Daura
dan makaranta a GDSS Daura
Daura
Ƙofar sarki Musa
Daura
Bayajidda primary school Daura
Daura
Masallacin GRA Daura
Daura
Babbar kasuwar Daura

utse, Mai'aduwa da kuma ita Daurar. Daura ta yi iyaka da Nijar kuma tana daya daga cikin garuruwan Hausa bakwai, wadanda suka hada da Gobir, Biram, Katsina, Kano, Zazzau da Rano, wanda 'ya'yan Bayajidda da jikokin shi suka mulka.

Tarihi

Tarihin Daura ya fara ne daga lokacin da wasu mutane daga garin Daura wanda take garin Katsina a yanzu markashin jagorancin wani Namangi, ya kasance mutum ne mai daraja wanda ya taba shan kaye a wajen takarar sarautar Daura. Ya kuma yanke shawara ya koma da zama a wani karamin gari kusa da karaye, wanda ake kira kardozama. Ya kasance yana zuwa bakin wani kogi a cikin garin inda ya gano cewa lallai wajen zai yi dadin zama.Ya samu fili a wajen kuma ya gina gida. Zai huta a gidan na wasu lokuta Sannan ya wuce karaye. A haka ne har aka far kiran wajen da suna Daurawa. Wannan shine asalin tarihin kauyen Daura. Garin baida katanga da ta zagaye shi, saboda tayi kusa da karaye sosai, kuma duk lokacin da za a kuma buga tambarin sarauta, mutanen cikin garin Daura zasu garzayo cikin karaye saboda su samu tsaro.

Kauyuka

Ta hada iyaka da magajin gari da taurawa kafin ginin challawa gorge Dam, kauyen yola, kauyen ma, da kuma magajin hajj ta kudu, yamma, gabas da kuma arewa.

Ƙauyen Daura ya gunshi Gundumomi guda shida:

1-    Daura Cikin Gari

2-    Daura Mai Ruwa

3-    Gatarawa

4-    Alfawa

5-    Kwari

6- Daura Saƙo

Bibilyo

  • G. Karaye, Ibrahim, J. Philip, Shae. History of karaye. ISBN 978-125-341

Manazarta

Template:Kananan Hukumomin Jihar Katsina

Tags:

Daura TarihiDaura KauyukaDaura BibilyoDaura ManazartaDauraJihar Katsina

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

DuniyaSallolin NafilaBatsariSarakunan Gargajiya na NajeriyaJerin ƙauyuka a jihar JigawaRagoTaken NajeriyaRFI HausaJerin jihohi a NijeriyaWakilin sunaAuren HausawaKuɗiAnge KagamePlateau (jiha)AgoMalmoAsalin jinsiMansur Ibrahim SokotoBankiFati MuhammadKwatanta yawan jama'aKaduna (jiha)Masallacin AnnabiBBC HausaSallar NafilaDokaTutar NajeriyaJam'iTarihin Dangantakar Najeriya da AmurkaGani FawehinmiKogin IndusThe emily man fimAuta MG BoyTsarin DarasiKalaman soyayyaYaƙin Larabawa-Isra'ila 1948Kabiru GombeIbrahimLarabawaKankanaMamman Bello AliJerin shugabannin ƙasar NijeriyaNapoleonAhmadu BelloHausaAlbani ZariaAzareTarihin AmurkaJapanMasarautar NajeriyaSallar Matafiyi (Qasaru)Al Kur'aniQaribullah Nasiru KabaraTahir I TahirCiwon daji na fataHarshen HausaHannatu BashirZirin GazaMinistan Harkokin Waje (Najeriya)Maryam Abdullahi BalaTarihin rikicin Boko HaramAbubakar Tafawa BalewaKano (jiha)Mohamed BazoumGiwaJerin Sarakunan KanoKasar YarbawaMasarautar GombeFezbukMakahoDawaJimla🡆 More