Aure

Aure kuma ana kiransa da matrimony a turance ko daurin aure, ita ce zamantakewa tsakanin miji da mata, wanda haduwar ke haifar da iko da wajabci a tsakanin ma'auratan, da kuma tsakaninsu da 'ya'yan, da zasu Haifa ko su dauki riko ta hanyar wannan auren.

Akwai ire-iren aure iri biyu:

Infotaula d'esdevenimentAure
Aure
Iri legal institution (en) Fassara de married couple (en) Fassara
nominal kinship (en) Fassara
aukuwa
institution (en) Fassara
Baiko
Aure
Has part(s) (en) Fassara
marital debt (en) Fassara
Aure
Zoben aure guda biyu.
Aure
Kayan bikin sarakai a kasar Sweden a 1766 acikin Livrustkammaren dake garin Stockholm
Aure
Aure
Aure
Auren soyayya
Aure
wasu masoya a ranar auren su

i. Auren Gargajiya

ii. Auren Zamani

Dukkansu aure ne wanda akeyi tsakanin masoya biyu, da kuma yardar masoyan da kuma iyayensu.

Bayani Akan Ire-iren Aure

a. Auren gargajiya shine wanda akeyi a gida ko a massalaci, bayan an gayyata mutane su zo su shaida taron auren masoyan biyu.

Aure 
Shaidar Aure

b. Auren zamani shine wanda akeyin shi a kotu tare da shaidawar alkali watau mai shara'a, ma'auratan suna biyan kudin fom daza su cika a gaban alkali. Bayan cika fom din za'a wallafa fom din a gidan jarida na kwan ashirin da daya (21), idan bayan wannan lokaci wani bai zo yace komai a kai ba, alkali zai basu takardan shaida daurin aure tsakanin masoyan biyu watau wanda da turanci ake kiranshi da "Marriage certificate" daga nan sai alkali yayi umarni da suje choci ko massalaci don aiwatarwa biza tsarin addinan da suke bi.

Manazarta

Tags:

MataMijiTuranci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

MiyaShaye-shayeJerin ƙauyuka a jihar KanoNasir Yusuf GawunaItaliyaMax AirTheophilus Yakubu DanjumaYemenJerin ƙauyuka a jihar KebbiIsah Ali Ibrahim PantamiPotiskumYaran AnnabiZirin GazaYaƙin Duniya na IIAuren HausawaAbba el mustaphaFalsafaAishwarya RaiJapanSoyayyaKofi AnnanGafiyaGawasaMusa DankwairoAdamAfirka ta YammaSallar SunnahAshiru NagomaMicrosoftRakiya MusaTanimu AkawuHolandDamisaMuhammadu DikkoJigawaAljeriyaAdam A ZangoAli NuhuRFI HausaKasar YarbawaTana AdelanaKamfanin Siminti na Dangote PlcSheikh Ahmad Abulfathi AlyarwaweeAlmaraRabi'u DausheFezbukZayd ibn ThabitKashiMuharramBenue (jiha)We Don't Live Here Anymore (fim na 2018)Ahmad S NuhuZogaleImam Malik Ibn AnasZakkaLuka ModrićSallar Matafiyi (Qasaru)Rubutaccen adabiKazaAbdul Samad RabiuTunde Alabi-HundeyinAyabaKyanwaSunayen Annabi MuhammadAmurkaDilaTarayyar AmurkaHungariyaBasirMadinahAnnabi SulaimanMadatsar Ruwa ta Tiga🡆 More