Soyayya

Soyayya ta kunshi jerin yanayi na tausayawa da muradi mai karfi, daga nuna kulawa ta hanyar kyawawan dabi'u, zuwa tsananin muradi da qaunar wata halitta, yi zuwa sha'wa.

Wannan Muƙalar guntuwa ce: tana buƙatar a inganta ta, kuna iya gyara ta.

Misalin jerin soyayya daban daban shine, soyayyar uwa ya bambanta da soyayyar ma'aurata, haka zalika kuma sun bambanta da soyayyar abinci. Mafi akasari, soyayya tana nufin alaka mai karfi ko kuma tsananin muradi.

Soyayya
Kwado me shati so

Soyayya abu ce wadda take da matukar mahimmanci a cikin kowacce irin al'umma. Soyayya halitta ce da Ubangiji subhanahu wa ta'alah ya halicceta sannan ya dasata a zuciyar duk wata hallitta mai rai. Soyayya sashe cekamar kowanne sashe kamar zuciya bazaka san so a ina yake ba har sai kasan inda rayuwa take so yanada sauƙin fada wa fiye da shaƙar lunfashi inya tsira baya fita baya mutuwa amma yana suma ina son soyayya saboda tushe ce ta damuwa da kuma farin ciki mara misali so komai ne.

Rabe-raben soyayya

  1. Soyayyar Allah da Manzon Allah sallallahu alaihi wasallam, Ahlinsa da sahabbansa.
  2. Iyaye.
  3. dan Uwa.
  4. Malamai.
  5. Abokai ko kawaye.
  6. Soyayyar ma'aurata.

Manazarta

ᵗᵃᵇᵇᵃˢ ˢᵒ ʸᵃⁿᵃᵈᵃ ᵐᵃᵗᵘᵏᵃʳ ᵃˡ ᵃʲᵃᵇⁱ ʸᵃᵏᵃⁿ ˢʰⁱᵍᵃ ᶻᵘᶜⁱʸᵃʳᵏᵃ ˡᵒᵏᵃᶜⁱ ᵍᵘᵈᵃ ᵃᵐᵐᵃ ᵏᵘᵐᵃ ᵇᵃˣᵉ ᵗᵃᵇᵃ ᵇᵃʳⁱⁿᵏᵃᵇᵃ ʸᵃᵏᵃⁿˢᵃ ᵏᵃʸⁱ ʷᵃⁿⁱ ᵃᵇᵘ ᵈᵃᵇᵃⁿᵈᵃ ʳᵃ,ᵃʸⁱⁿᵏᵃ ʷᵃⁿᵈᵃ ᵇᵃᵏᵃⁱ ⁿⁱʸʸᵃᵇᵃ ˢᵒ ʸᵃⁿᵃ ⁱʸᵃ ˢᵃʷᵃ ᵏᵃⁱ ᵈᵃⁱ ᵈᵃⁱ ᵈᵃᵇᵃ ᵈᵃⁱ ᵈᵃⁱᵇᵃ ˢʰⁱˢᵒ ⁿᵃᵇᵃⁿⁿᵉ ˢᵒ ᵈᵃᵏᵃⁿˢᵃ ʸᵃᵏᵃⁿ ʲᵘʸᵃᵐᵃ ᵐᵘᵗᵘᵐ ᵇᵃʸᵃ ⁱᵈᵃⁿ ʰᵃʳ ʸᵃᶜⁱ ᵃᵐᵃⁿᵃ ᵃᶜⁱᵏⁱⁿˢᵃ ᵈᵒᵐⁱⁿ ˢʰⁱᵈⁱⁿ ʳᵘʷᵃ 2ⁿᵉ ʸᵃᵏᵃⁿ ⁱʸᵃˢᵃ ᵈᵃᵐᵘʷᵃ ᵈᵃᵏᵘᵐᵃ ᵃᵏᵃˢⁱⁿ ʰᵃᵏᵃⁿ ˢᵒ ʸᵃʸⁱ ᵃʳᵃʸᵘʷᵃ ᵈᵃⁿ ᵏᵘʷᵃ ˢʰⁱⁿᵉ ᵐᵃᵏᵃˢᵘᵈⁱⁿ ˢʰᵃᵏᵘʷᵃ ᵈᵃ ᵐᵘʳᵃᵈⁱⁿ ʳᵃʸᵘʷᵃ...

Tags:

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Dutsen ArfaNuhu PolomaHaɗejiyaKoriya ta ArewaAliko DangoteJerin ƙauyuka a jihar KebbiUmar Abdul'aziz fadar begeRichard ThompsonPortugalBeninLokaciWidad BertalTanimu AkawuBasirJinin HaidaRanoNew YorkFalsafaPakistanKenyaMénière's diseaseMazhabKabiru GombeAuta MG BoyGhanaAminu Ibrahim DaurawaNicki MinajCutar AsthmaAbdul Rahman Al-SudaisPharaohSojaAtiku AbubakarHafsat IdrisKano (jiha)StockholmKyaututtukan Najeriya PitchAbubakar Tafawa BalewaShi'a a NajeriyaJerin jihohi a NijeriyaMünchenBiochemistryKatagumJapanDuniyaDubai (masarauta)Abdulsalami AbubakarMakaman nukiliyaZenith BankAisha TsamiyaGoogleBernadette CostonIlimin lissafi a duniyar Islama ta tsakiyaZazzauKoronavirus 2019Kiran SallahSanda KuraTsarin DarasiAhmadu BelloTarihin AntarcticaAisha Sani MaikudiMaleshiya1994Safiya MusaUmaru Musa Yar'aduaAbū LahabMacijiJegoAbubakar GumiMeadKelechi IheanachoAnnabi IsahYahudanciMakarantar FiramareFaransaJerin Sunayen 'yan majalisar wakilan Najeriya, 2019–2023🡆 More