Hijira

Hijira asalin kalmar Larabci ce da aka arota zuwa yaran Hausa, (ma'anar kalmar shine kaura daga wani guri zuwa wani guri,amman galibi domin samun salama) wanda kalmar zata dace da ita a hausa itace Kaura, amman ma'anan kalmar a addinin Musulunci na nufin:- Hijiran da Manzon Allah yayi tare da Abubakar Siddiq daga Makkah zuwa Madinah (Yasrib) a shekarar 622) bayan kafiran makkah sun tsara su kashe shi a watan Janairu shekara 622, sai Allah ya umurci Annabi da yayi Hijira daga Makkah zuwa Madinah,wanda a wancan lokacin ana kiran garin da Yasriba, zuwan Annabi garin keda da wuya, sai aka sama garin suna da Madina ma'ana Birni

HijiraHijira
Tafiya da emigration (en) Fassara
Bayanai
Suna a harshen gida هجرة
Ƙasa no value
Kwanan wata 14 Satumba 622 da 20 Satumba 622
Start point (en) Fassara Makkah
Wurin masauki Madinah
Participant (en) Fassara Muhammad da Sayyadina Abubakar

Hakan yasa Musulmai suka samu kalandar da ake kiran shi da suna Hijira kalanda Kafirai sunyi ittifaqi akan zasu kawo saurayi guda daya daga cikin kowace kabila ta larabawa tayanda idan Annabi ya fito daga gidanshi zasu yi masa dukan kwap daya gabadayansu domina jininshi ya watsu a cikin qabilun larabawa ta yanda makusantanshi baza su iya yaqan dukkan larabawa ba. Template:Kulasatun nuril yaqin

Manazarta

Tags:

Abubakar SiddiqAllahAnnabiHausaJanairuLarabciMadinahMakkahMusulunci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Shi'aJapanDanyaAdam Abdullahi AdamAdamIbrahim ShekarauSoBala MohammedAdo BayeroSlofakiyaEsmari van ReenenRundunonin Sojin NajeriyaDavidoAisha TsamiyaAlmaraHarsunan NajeriyaSarkin ZazzauRMasoroCadiAlamomin Ciwon DajiMalmoAbdulsalami AbubakarMataHatsiBashir Aliyu UmarShi'a a NajeriyaJerin ƙasashen AfirkaZamboMaryam Abubakar (Jan kunne)Burkina FasoFati WashaUmar M ShareefUwar Gulma (littafi)Sahabban AnnabiTogoJerin ƙauyuka a jihar KanoDageHausawaAsalin jinsiMusaKano (jiha)Matan AnnabiKiristaImam Malik Ibn AnasFarisaPeruLittattafan HausaBarbusheTwitterBenin City (Birnin Benin)Jamila NaguduCristiano RonaldoMadinahAnnabiAminu Abdussalam GwarzoHijiraIbn TaymiyyahJerin Sunayen Gwamnonin Jihar JigawaHankakaMacijiAbujaMorokoAbubakarMusulmiZamanin Zinare na MusulunciAsabe MadakiTaimamaBIOSBoSana'oin ƙasar HausaDara (Chess)Babban 'yanciIbrahim Ahmad MaqariPharaohTauhidi🡆 More