Hijira Kalanda

Hijira kalanda ;kalanda wata abuce da musulmai suke amfani da'ita a fadin duniya domin kididdige kwanaki da watanni dan sanin ranar da za'ayi Azumin Watan Ramadan, da sauran bukukuwan musulunci na shekara kaman karaman sallah da babban sallah.

Hijira KalandaHijira kalanda
lunar calendar (en) Fassara
Hijira Kalanda
Bayanai
Ƙaramin ɓangare na 12 month calendar (en) Fassara
Bangare na Islamic culture (en) Fassara
Gagarumin taron Hijira

Asali

Hijira asali kalman Larabci ce aka arota zuwa yaran Hausa (ma'anar kalmar shine kaura daga wani guri zuwa wani guri, amman galibi domin samun salama.) wanda kalmar data dace da ita a hausa itace Kaura, amman ma'anan kalmar a addinin Musulunci na nufin:- "Hijiran da Manzon Allah yayi tare da Abubakar Siddiq daga Makka zuwa Madinah (Yasrib) a shekarar 622) bayan kafiran makka sun tsara su kashe shi a watan Janairu shekarar 622, sai Allah ya umurci Annabi da yayi Hijira daga Makka zuwa Madinah, wanda a wancan lokacin ana kiran garin da Yasriba, zuwan Annabi garin keda da wuya, sai aka sama garin suna da Madina ma'ana Birni

Daga wannan lokacin ne aka fara kidayar watannin musulunci.

Watanni

Akwai watanni guda hudu masu alfarma a cikin wataanni goma sha-biyu na musulunci sune;

  • Rajab watan bakwai(7), and the three consecutive months of
  • Dhū al-Qa‘dah (11),
  • Dhu al-Ḥijjah (12) and
  • Muharram (1).
No. Suna Ma'ana Bayanai akan watannin
1 Muharram Mai alfarma
2 Safar Balaguro
3 Rabi al-Awwal Watan farko
4 Rabi' al-Thani Wata na biyu
5 Jumada al-Ula
6 Jumada al-Akhirah
7 Rajab
8 Sha'ban
9 Ramadan Zafi
10 Shawwal
11 Zulkida Ka'ida
12 Zulhajji Watan Hajji

Manazarta

Tags:

Musulunci

🔥 Trending searches on Wiki Hausa / هَوُسَ:

Saratu GidadoJerin Ƙauyuka a jihar NejaMaryam AbachaMurja IbrahimKate MolaleAnnabi MusaJihar KatsinaAminu Waziri TambuwalTunaniKano (jiha)Mohamed ChouaIbrahim NiassHamasMinistan Harkokin Waje (Najeriya)DJ ABMuhammadJerin gwamnonin jihohin NijeriyaImam Malik Ibn AnasNura M InuwaSallar Idi BabbaKungiyar AsiriHarshe (gaɓa)MaulidiSinƘaranbauMaganin GargajiyaJerin ƙauyuka a jihar KebbiMuhammadu Sanusi IRafiu Adebayo IbrahimSaniyaISa AyagiKoriya ta ArewaRabi'u DausheGinen EkweitaShams al-Ma'arifKunun kanwaVicky TheresineHarshen HausaHadiza AliyuShahoSudanHausaPortugalTsibirin BamudaJimlaUmaru Musa Yar'aduaHajara UsmanSautiAbujaYunus IdrissiAmal UmarJerin ƙauyuka a jihar KadunaJamusIsbae USunayen Annabi MuhammadJihar RiversJika Dauda HalliruMadagaskarJabir Sani Mai-hulaFaskariTogoStanislav TsalykMaɗigoHassan Sarkin DogaraiShehu ShagariIbrahim ZakzakyNomaShugaban NijeriyaKim Jong-un🡆 More